Mai horas da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid wato Zinedine Yazid Zidane ya fitar da sunayen ‘yan wasa guda 22 da zasu fafata wasan mako na biyu na gasar Laliga da aka fara yi tun a makonni biyu da suka gabata.
Real Madrid dai zata fafata wasannata a fililn wasa na Santiago da ƙungiyar ƙwallon ƙafan ta Real Betis.
Ga jerin sunayen ‘yan wasan kamar haka:
Masu tsaron gida:
Courtois.
Lunin.
Altube.
Masu tsaron baya:
Varane.
Ramos.
Marcelo.
Carvajal.
Nacho.
Odriozola.
Mendy.
‘Yan wasan ysakiya:
Kroos.
Modric.
Casemiro.
Valverde.
Odegaard.
Isco.
‘Yan wasan gaba:
Benzema.
Jovic.
Mayoral.
Vinicius.
Rodrygo.
Vazquez.
Ga kuma jerin ‘yan wasan da basu da lafiya wato masu rauni:
Hazard.
Asensio.
Militao.
Mariano.