Wasu mutane da ba a san su wanene ba sun kai hari wa tawagar gwamnan jihar Benuwe Samuel Ortom.
A cewar wani jami’in gwamnati an kai hari wa gwamnan ne a garin Tyo Mu dake hanyar Makodi zuwa Gboko a tsakar ranar asabar din nan yayin da yake hanyhar shi ta zuwa birnin na Makodi fadar gwamnatin jihar ta Benuwe sa’ilin da maharan suka farmake shi.
Za mu kawo muku karin bayani……