Jigon jam’iyyar APC Mai Mulki na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, a ranar Lahadi ya gana da gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari.
Tsohon gwamnan jihar Legas ya kuma gana da ‘yan majalisar zartarwa na jihar Katsina.
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273