• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kafa Jami’ar Aikin Gona A Zuru

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 12, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

ranar Laraba ne majalisar dattijai ta amince da kafa jami’ar harkokin gona a garin Zuru ta jihar Kebbi, hakan ya samu ne sakamakon kurduri mai lamba SB 686, 2019 da mataimakin jagoran majalisar dattijai, Sanata Bala Ibn Na’Allah, (Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu ya gabatar wa majalisar. Dokar ta bi dukkan matakan da aka tanada, ta kuma samu albarkacin kwamitin majalisar dattijai mai kula da manyan makarantun Nijeriya da kuma kwamiti mai kula da hukumar TETFUND. Shugaban kwamitin, Sanata Barau I. Jibrin (Sanata daga jihar Kano) ya gabatar wa da majalisar rahoton kwamitin, yayin da kuma Sanata Bassey Akpan ya jadda amincewa da rahoton. Shugaban Majalisar Dakta Bukola Saraki ne ya jagoranci zaman kwamitin, inda ya amince da bukatar kafa jami’ar ba tare da wani bata lokaci ba. A jawabisa a azaure majalisar, Sanata Na’Allah wanda shi ne ya dauki nauyin gabatar da kudurin dokar, ya bayyana cewa, ‘Jihohin Zamfara da Zuru ta jihar Kebbi da wasu bangare na Neja ne za su bayar da gudummawa tare fa amfana da jami’ar saboda dimbin jari da za a samu daga kasashen waje, ina kuma da tabbatacin samar da jama’ar zai yi matukar faranta wa al’ummar yankin rai gaba daya,’ inji shi. Ya kuma mika godiyarsa ga shugaban Majalisar Dattijai, Bukola Dsaraki da sauran abokan aikinsa Sanatoci a bisa goyon bayan da suka samu na samar da dokar. An dai far gabatar da dokar ne a shekarar 2018.

Previous Post

Ka Fito Ka Bayyana Sunayen Sarakunan Dake Da Alaka Da Barayin Shanu Ko Mu Ladabtar Da Kai

Next Post

DAGA KAFIN MU GAMA BINKICE, AN NEMI SHANU SAMA DA 31 AN RASA A HANNUN ‘YAN SANDAN JIHAR KADUNA

Next Post

DAGA KAFIN MU GAMA BINKICE, AN NEMI SHANU SAMA DA 31 AN RASA A HANNUN ‘YAN SANDAN JIHAR KADUNA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP
  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha
  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In