• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, November 30, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Mutum Dubu Goma Kacal Za Su Yi Aikin Hajjin Bana

said by said
July 28, 2020
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rahotanni sun tabbatar da cewa; musulmi kimanin dubu goma ne wadanda suka kasance ko ‘yan asalin kasar ko kuma baki da ke zaune a cikin kasar ne za su samu damar gudanar da aikin hajjin bisa wasu tsauraran ka’idoji da aka gindaya a yayin gudanar da ibadar.

A Saudiyya, maniyyata sun shirya soma gudanar da aikin hajjin bana duk da annobar cutar korona wanda ta janyo takaita yawan al’ummar Musulmin da ke da niyyar zuwa.

Saudiyya ta kasance daya daga cikin kasashen yankin Gabas ta Tsakiya da ake da yawan Alkaluman masu cutar ta korona, inda tuni cutar ta kashe mutum dubu biyu da dari bakwai da talatin da uku daga cikin sama da dubu dari biyu da sittin da ta kama.

Wannan shi ne karon farko da ake daukar mataki na hana maniyyata daga sauran kasashen duniya shiga aikin hajjin a tarihi. Ma’aikatar shirya aikin hajjin dai, ta ce ya zama dole a yi hakan, saboda fargabar yada cutar Coronavirus.

Previous Post

ECOWAS Na Fatan Bukatarsu Na Kafa Gwamnatin Hadaka A Mali Ya Cimma Nasara

Next Post

Ranar 5 Ga Agusta Masu Rubuta Jarabawar WAEC Za Su Koma Makaranta A Nijeriya

Next Post

Ranar 5 Ga Agusta Masu Rubuta Jarabawar WAEC Za Su Koma Makaranta A Nijeriya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2747 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2439 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2143 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

November 30, 2023
Tsaro Da Ilimi Zai Lakume Fiye Da Naira Tiriliyan 6 A Cikin Kasafin Bana

Tsaro Da Ilimi Zai Lakume Fiye Da Naira Tiriliyan 6 A Cikin Kasafin Bana

November 30, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Horar Da Jami’an Sa Kai 4,200

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Horar Da Jami’an Sa Kai 4,200

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703
Labarai

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300
Labarai

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa
Labarai

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703
  • Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300
  • Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In