No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

NMA Ta Yaba Da Matakin Yemi Osibanjo Na Baiwa Likitocin Najeriya Damar Yi Masa Tiyata

An dai bukaci ya fita waje don ayi masa aiki, amma yaki

Ibrahim Hassan Hausawa by Ibrahim Hassan Hausawa
July 18, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
NMA Ta Yaba Da Matakin Yemi Osibanjo Na Baiwa Likitocin Najeriya Damar Yi Masa Tiyata

RELATED POSTS

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022

Kungiyar likitocin Najeriya ta yabawa mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo bisa amincewa da tsarin kiwon lafiyar Najeriya da ya sanya aka yi masa tiyata a kasar.

Jaridar Dimokuraɗiyya ta ruwaito cewa mataimakin shugaban kasar ya samu nasarar yi masa tiyata, a wani asibitin Duchess na kasa da kasa dake Ikeja a Legas.

A cewar wata sanarwa da hukumar gudanarwar asibitin ta fitar dauke da sa hannun daraktan kula da lafiya, Dokta Adedoyin Dosunmu-Ogunbi, ta ce tawagar da ta kunshi kwararrun Likitoci shida ne suka gudanar da aikin.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “A yau ne Mataimakin Shugaban Tarayyar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, SAN, GCON, ya kwanta a Asibitin Duchess International Hospital GRA, Ikeja, Legas, sakamakon rauni da yake fama da shi a kafarsa.

A halin da ake ciki, NMA a wata sanarwa da ta fitar mai taken ‘fatan samun sauki gare shi’ ta ce likitocin Najeriya na yi wa mataimakin shugaban kasar fatan samun sauki cikin gaggawa.

Sanarwar ta ce, “Hukumar NMA na fatan alkhairi da godiya ga Allah da ya ƙaddara yin aikin ga mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ta hanyar yi masa tiyata.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Dukkan Likitocin Najeriya na yi masa addu’ar samun sauki cikin gaggawa da kuma samun cikakkiyar lafiya.

“Muna kira ga sauran masu rike da mukaman siyasa a Najeriya da su yi koyi da Mataimakin Shugaban kasa su kawo karshen yawon bude ido na likitanci. Lokaci ya yi da za mu gyara tsarin kiwon lafiyar mu mai rauni don amfanin talaka da tattalin arzikinmu. Yanzu lokacin daukar mataki ne.”

Tags: NMAOsibanjo
Share1Tweet1Share
Ibrahim Hassan Hausawa

Ibrahim Hassan Hausawa

Related Posts

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
Labarai

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
Labarai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
Labarai

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya
Labarai

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni
Labarai

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24
Kasuwanci

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022
Next Post
Da Dumi-duminsa: Majalisar Dokokin Oyo Ta Tsige Mataimakin Gwamnan Jihar, Olaniyan

Da Dumi-duminsa: Majalisar Dokokin Oyo Ta Tsige Mataimakin Gwamnan Jihar, Olaniyan

Zaben Osun: Jamiyyar PDP Ta Lashe Wata Rumfar Zabe

Gwamnatin Kano Ta Hana Sana'ar Adaidaita Sahu Bayan 10 Na Dare A Jihar

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Ƴan Sanda

Ƴan Sanda Sun Hallaka Ɗan Ta’adda, Bayan Daƙile Harin Ta’addanci A Katsina

April 29, 2022
Robert Lewandowski Ya Doke Messi, da Salah Wajen lashe Kyautar Gwarzon Dan wasan

Robert Lewandowski Ya Doke Messi, da Salah Wajen lashe Kyautar Gwarzon Dan wasan

January 18, 2022

Ganduje ya sassauta dokar kulle a ranakun Litinin.

June 14, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    932 shares
    Share 373 Tweet 233
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    30 shares
    Share 12 Tweet 8
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    717 shares
    Share 287 Tweet 179
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
  • Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
  • Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In