• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

NYCN ta Yaba Da Buƙatar Asusun TETfund ga Gwamnatin Tarayya

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
November 10, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
NYCN ta Yaba Da Buƙatar Asusun TETfund ga Gwamnatin Tarayya
1
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Majalisar matasa ta ƙasa NYCN ta yabawa asusun tallafawa manyan makarantun gaba da Sikandire a Nigeria, bisa kiran da yayi ga gwamnatin tarayya wajen kara yawan kuɗin da take baiwa asusun.

NYCN ta ce wannan kiran Namijin kokari ne da asusun yayi, wanda kuma zai yi amfani da kudin ne ta hanyar da ta dace wajen samar da kyawawan yanayi na karatu ga dalibai a Nigeria.

Sakataren tsare tsare na kungiyar na kasa Comrade Z. Olawale ne yayi wannan yabon cikin wata sanarwa da ya fitar mai dauke da sa hannunsa. Inda yace hakan abun cigaba ne da shugaban asusun Farfesa Bogoro ya kawo.

Daga nan sai Kungiyar matasan ta bukaci gwamnatin tarayya da ta kara yawan kuɗin da take baiwa asusun na Tetfund, domin kuwa kwalliya na biyan kudin sabulu.

Tags: Gwamnatin tarayyaNYCNTETfund
Previous Post

Kalubalen dake gaban Sabon Gwamnan Anambra Charles Soludo

Next Post

WHO Tayi gargadi kan yiwuwar Fuskantar Karancin Sirinji A 2023

Next Post
WHO Tayi gargadi kan yiwuwar Fuskantar Karancin Sirinji A 2023

WHO Tayi gargadi kan yiwuwar Fuskantar Karancin Sirinji A 2023

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike
Siyasa

Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike
  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In