Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya kaddamar da na’ura mai suna kalubalen fasahar kere-kere na ‘yan mata a shekarar 2022 a wani yunkuri na kara shigar da mata a fannin Kimiyya, Fasaha, Injiniya, da Lissafi.
Kalubalen da suke ganin zai samar da damammaki ga matasan Najeriya da kuma cike gibin da ake samu a fannin fasaha.