• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, September 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Sashen Koyon Aikin Jinya Na Jami’ar A. B. U Na Cikin Garari

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
September 21, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
10
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An bayyana cewa, rashin bin dokar kungiyar NMCN ne ya janyo kungiyar ta kwacewa ABU lasisin makarantar ta na kowon aikin jinya.

Bayanin hakan ya fito ne daga bakin  Babban sakataren kungiyar ta NMCN Faruk Abubakar, inda ya ce kungiyar a shirye take don dawowa da lasisin makarantar koyon jinyar jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya. Kamar yadda rahoton Leadership A Yau ya tabbatar.

Farul ya sanar da hakan ne a hirar sa jaridar  Daily Post a Abuja a ranar Talatar da ta gabata inda ya kara da cewa, kungiyar ta yi hakuri a yanzu saboda sa bakin da  majalisar wakilan ta yi a kan maganar.

Ya kara da cewa, Majalisar wakilai ta sanya baki a kan maganar  kuma hukumar makarantar ta yi abin da ya dace.

Faruk Abubakar ya bayyana cewa a shirye suke don dawo da yarjewarta ga makarantar koyon aikin jinya ta jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya.

Idan ba a manta ba, a watan Mayu na wannan shekarar ne NMCN ta janye yarjewarta na ingancin makarantar koyon jinyar ta jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya.

Janye yarjewar kungiyar ta biyo bayan zaben Hayat Gomma, malamar jinya ‘yar kasar Masar a matsayin shugabar makarantar jinyar bayan kuma ba ta da rijistar kungiyar.

Babban sakataren ya ce, Zabar Hayat Gommaa, ‘yar kasar Masar wacce ba ta da rijistar kungiyar a matsayin shugabar makarantar jinyar har na tsawon shekaru takwas ya sanya aka  janye yarjeniyar.

Ya kara da cewa, kafin hakan an kuma  turawa hukumar makarantar wasiku akan illar abin da suka yi, inda kungiyar ta bukaci hukumar jami’ar da ta turo takardun shaidar karatun matar don tantancewa da kuma tabbatar da ta kai yadda muke tsammani.

Ya kara da cewa, a  daya bangaren majalisar tarayya ta sa baki kuma jami’ar Ahmadu Bello a bangarenta ta zabo  wanda ke da rijistar kungiyar a matsayin shugaba makarantar koyon aikin jinyar, inda a namu bangaren mu kuma, a shirye suke don dawo da yarjewarmu yadda za a ci gaba da karatu.

A cewarsa,  wannan zai biyo baya ne in hukumar jami’ar ta turo da wasika don sanar damu cewa ta nada wanda ya cancanta bayan kuma sun riga sun sanar da cewa sun zabi malamin jinya mai rijistar.

Previous Post

‘Yan Bindiga Sun Mika Wa ‘Yan Sanda Bindiga 249 A Zamfara

Next Post

Kotu Ta Garkame Mutum 5 Kan Ayyukan Kungiyoyin Asiri A Binuwe

Next Post

Kotu Ta Garkame Mutum 5 Kan Ayyukan Kungiyoyin Asiri A Binuwe

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2703 shares
    Share 1081 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2073 shares
    Share 829 Tweet 518
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1501 shares
    Share 600 Tweet 375
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa
Siyasa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako
  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
  • Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In