• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, September 24, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Shekara Guda Da Kashe Jamal Khashoggi

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
October 2, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hana mahukuntan Saudi Arebiya barci shekara guda bayan kisan gillar da jami’an leken asirin kasar suka yi wa fitaccen dan jarida Jamal Khashggi a ofishin jakadancin kasarsa da ke kasar Turkiyya.

DW sun labarto cewa; kokarin da Yarima mai jiran gadon mulkin Saudiya Muhammad Bin Salman yake ta yi na wanke kansa daga kisan gillar da jami’an tsaronsa suka yi wa Khashoggin dai ya ci tura, yadda  ganawar da ya yi ta yi da kafofin watsa labarai, da kashe miliyoyin daloli wajen gyara sunansa a duniya  da ma jawaban da ya yi ta yi na  nesanta kansa daga kisa, duk sun gaza wajen dawo da kimarsa da mutuncinsan da ya zube, wanda ada  ake mai kallon  matashin da ya tashi haikan wajen kawo sauyi na gari a kasar ta Saudiya da ta yi kaurin suna wajen bin ra’ayin mazan jiya.

Koda a makon da ya gabata, a wata  ganawar da ya yi da gidan TV CBS na Amurka a ya aminta da daukar  alhakin yin  kisan a matsayinsa na jagora, sai dai ya musanta ba da umarninin a yi  kisan:

 “Yar jaridar ce take tambayarsa ko shi ya ba da umarnin a kashe Kashoggi, sai ya kada baki ya bada amsar cewa, ko  kadan ban yi hakan ba. Wannan mummunar jaruma ce da aka tafka. Amma dole in dauki alhakin tafkata da aka yi, tunda wadanda suka aikata laifin ma’aikata ne na kasar Saudiya. Me ka ke nufi da  ka dauki alhakin laifin? Sai ya ce, ina nufin a matsayina na jagora’ don laifin da ‘yan kasata suka tafka nike da alhakin hana sake aukuwar irin wannan aikin ta’asa nan gaba.”

 Wani bincike mai zaman kansa da Jami’ar MDD, Aneeyes Kalamar ta gudanar kan kisan Khashoggin dai ya zargi Yariman da masaniya, mai yiwuwa ma shi ya ba da umarnin yin kisan, a ya yin da suma ‘yan majalisar Amurka da jami’an leken asirin Amurka da na Birtaniya, bincikensu ya kai ga cimma  irin wannan  sakamakon.

Yadda shugaba Erdogan na Turkiyya ya tsaya kai da fata wajen ganin an bi kadi da ma hukunta hakikanin wadanda  ke da alhakin kisan Kashoggin dai, na kara tayar wa kasar ta Saudiya da liki:

“Idan Yarima Muhammad Bin Salman ba shi da masaniya kan kitsa wannan kisan to me zai sa shi kama mutane 20 da yi musu  shari’a a boye, ba zai bayar da amsa ga wannan tambayar ba, dama tambayar da muke ta yi kan ko ina suka cusa gawar Jamal Kashoggi.”

Yunkurin da Bin Salman ya yi tayi na karkata ga zuwa kasashen nahiyar Asia da gabashin duniya don samun sabbin kawayen , shi ma bai haifar da da mai ido ba, wajen mai da shi cikin dangi, bayan mai da shi  saniyar ware da dari-darin da shugabanin kasashen duniya ke yi da shi.

Previous Post

KYAMAR BAKI: Gwamnatin Bangaladesh Ta Ce An Kashe ‘Yan Kasarta 400 A Afrika Ta Kudu

Next Post

‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojojin Mali Sama Da 20

Next Post

'Yan Ta'adda Sun Kashe Sojojin Mali Sama Da 20

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2704 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2074 shares
    Share 830 Tweet 519
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1502 shares
    Share 601 Tweet 376
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu
Uncategorized

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa
Siyasa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu
  • Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako
  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In