Shugaban Nijar Ya Godewa Najeriya Kan Aikin Gina Layin Dogo Na Sama Da Dala Biliyan 1.96 Daga Kano-katsina-maradi
By Abbas Yakubu Yaura Shugaban kasar Nijar, Mohammed Bazoum, ya bayyana godiyarsa ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari bisa amincewa da ...