• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 20, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Taimaka Wa Matasa Ne Mafitar Samun Tsaro A Nijeriya

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 20, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani Malamin addinin Musulunci Mai suna Malam Ma’adawa, ya bayyana cewa, tallafa wa matasa wajen ci gaba da ilimi da kuma sana’o’in dogaro da kai ne mafita, da za su kawo karshen matsalolin tsaro da ke addabar Nijeriya. Malamin dai ya shahara wajen bayar da gudummowarasa a kan abubuwan da dama da suka shafi ci gaban matasa tare da gyara halayensu a zantawarsa da wakilinmu da ke Zariya, ya bayar da shawarwar kan matakan tsaro day a kamata gwamnatoci su dauka, domin kawo karshen matsalolin tsaro da suke neman durkusar da al’ummar Nijeriya da kuma Nijeriyar kanta. Malam Ibrahim Ma’adawa ya ci gaba da cewar, in an dubi yadda ake samun matasa a gungun aikata muggan ayyuka, da suka hada da kungiyoyin da ake alakanta shi da addini ko kabilaci da kisar gilla ga al’umma da kuma garkuwa da mutane, duk, kamar yadda fitaccen malamin ya ce, matasa ke kan gaba a cikin ayarin da suke aikata muggan ayyukan da aka ambata. A kan haka ne Malam Ma’adawa ya tunatar da gwamnatin tarayya da kuma musamman gwamnatin jihar Kaduna, da su cika alkawurran da suka yi kafin zaben shekara ta 2015, cewar, in sun sami nasara za su farfado da masana’antun da suka durkushe a sassan Nijeriya, musamman a jihar Kaduna. Ya kara da cewar, kanfar ayyukan yi ga matasan Nijeriya da kuma tsadar ci gaba da karatu a makarantun gaba da sakandare na kan gaba da ya shafi matsalolin da suka sa matasa ba su iya ci gaba da neman ilimi a makarantu da kuma jami’o’in da suke Nijeriya. Malam Ibrahim Ma’adawa, ya kuma tunatar da gwamnatin jihar Kaduna, musamman gwamna Malam Nasir Ahmed El- Rufa’i, na alkawarin farfado da kamfanonin jihar Kaduna da suka durkushe, da suka hada da` na allurar asibiti da ke Zariya da kamfanin citta da ke garin Kaciya da kamfanin tumatir da ke garin Ikara da kuma kamfanin rake da ke garin Makarfi, wadannan kamfanoni da aka ambata, a cewar fitaccen malamin a shekara hudu da suka gabata, babu daya da gwamnatin jihar Kaduna ta dora dambar gyaransa, sai dai batun shirin gyaran a kafafen watsa labarai, in ji shi. Game kuma da zaben wannan shekara ta 2019, Malam Ibrahim Ma’adawa ya nunar da cewar, duk wanda ya lura da yadda zaben ya kasance, ya san an yi zabe lafiya, in an dubi yadda al’umma suke ta batun cewar, za a iya samun tashin hankali a lokutan wadannan zabubbuka, wannan ya faru ne, in ji Malam Ma’adawa, a dalilin tashi tsaye da aka yi da ya shafi jan kunnuwar matasa kan illolin bangar siyasa da fadace-fadace a lokutan zabe. Malam ya kuma tunatar da gwamnatoci cewar, tun da matasa sun jib shawarwarin da aka ba su, da kuma jan kunnuwar da aka yi ma su, to ya dace zababbu su fara fitowa da wasu tsare-tsare da za su tallafa wa rayuwar matasan Nijeriya. Sai dai kuma a zantawar da wakilinmu ya yi da Malam Ma’adawa, ya nuna matukar damuwarsa da yadda wasu malamai suka aje nauyin da aka dora ma su, na fadin gaskiya kamar yadda mai kowa mao komi ya ce su yi, sai kawai suka jefa kansu a cikin siyasa tsundum, wannan, kamar yadda ya ce, babban kuskure ne da ya kamata wadannan malamai su gyara tafiyarsu, domin mutuncinsu ya ci gaba da zama a idon al’umma, kamar yadda ake kallonsu a baya.

Tags: Mafitar Samun Tsaro A NijeriyamatasaNigeriaTaimaka Wa Matasa
Previous Post

Da Daukar Nauyin Tafsir, Da Ciyar Da Talakka Wanne Yafi?

Next Post

Za A Sallami Ma fi Kankantar Jariri A Duniya Daga Asibiti

Next Post

Za A Sallami Ma fi Kankantar Jariri A Duniya Daga Asibiti

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2455 shares
    Share 982 Tweet 614
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    1995 shares
    Share 798 Tweet 499
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1693 shares
    Share 677 Tweet 423
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1365 shares
    Share 546 Tweet 341
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1592 shares
    Share 637 Tweet 398
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu
Labarai

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa
Labarai

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe
Labarai

Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

March 20, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu
  • DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi
  • Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In