• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Wajibi ne mu Himmatu wajen kare Hakkin ‘ya’ya Mata a Najeriya

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 10, 2019
in Labarai
Reading Time: 3 mins read
1 0
0
2
SHARES
15
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wajibi ne mu Himmatu wajen kare Hakkin ‘ya’ya Mata a Najeriya,  duba da irin yadda ake cin zarafin ‘ya’ya Mata a kasar nan musamman kananan yara da masu ciki uwa Uba Ma’aurata yadda zaka ga mutum ya sami matarsa ya rika duka tamkar an kawo masa wata Jaka alhali abin da ya hadasu shine So da kaunar Juna.

Kuma lokacin da zai zo neman Aurenta bai taba nu na mata cewa shi dan damben gargajiya ne da zai rika gwada kwanjinsa a kanta ba hasali ma nu na mata yayi cewa shi din nan mutumin kirki ne hakan tasa har  ta amince da shi to yanzu dan me zai rika wulakanta ta yana mata yadda yaso ba tare da tausayawa ba.

mu mata a kowana lokaci mun fi bukatar lallashi da tausayi maimakon gwada karfi na lura da wani abu  mafi yawan matsalolin da ake kawo wa gabanmu na fyade zaka ga daga cin amana ne sai ‘yan kalilan da ba zamu rasa ba na gwada karfi, amma mafi yawan matsalolin fyade na cin amana ne, don haka mu a kungiyar Rigar Yanci International muka fito da wani shiri mai suna Mu Hana Fyade, shiri ne wanda yake zagayawa lungu da sako wajen Ilimantar da iyaye mata yadda zasu kula da ‘ya’yansu a lokuta kamar irin in zasu fita unguwa ya ya zasu yi da yaransu kuma wajen wa ya kamata su bar ‘ya’yan nasu.

Idan fita unguwa ta kamasu kuma  wace yarinya ce ake aikanta kasuwa ko shagon kofar Gida balle ma wani  lokaci sai ka ga wasu iyayen sun bar yaransu wajen wani gardi da sunan dan uwansu ko kuma wani wanda suke girmamawa shi kuma karshe sai ki ga yayi amfani da wannan damar wajen yiwa ‘yarki fyade.

Don haka muka ce iyaye mata ku mu fito mu yaki masu irin wannan mugunyar dabi’a a cikin al’ummarmu kazalika tilas ne duk matar kirki ta yiwa mijinta biyayya kamar yadda addinin musulunci ya tanadar ba irin yadda zaki ga wasu mazan sun maida matansu ababen bukatarsu ba, ma’ana mace tana da kima da mutunci ne kawai idan suka nemi bukatarsu da ita suna gamawa kuma shi kenan bata da sauran kima.

To irin wadannan mazaje  Allah na fushi dasu da ayyukansu domin babu abin da ya hada musulunci da wannan aikin ta’addancin nasu musulunci yayi Gabas su kuma sun yi yamma, amma da zaran an tashi sai kaji sun bude baki suna fadin Matayenku Gonakinku ne lallai haka yake a musulunce, amma musulunci yayi cikakken bayani game da ma’anar gonakinku da kuma irin fahimtar da mazan yanzu suke ma wannan ayar fassara.

Mutumin da musulunci ya ce cinta, da shanta, da wajen kwananta , kula da lafiyarta, suturarta, duk sun doru a kanshi amma sai yaki yi, kuma ya ce wannan matar gonarsa ce, to tambaya? Shin kin daukar wancan nauyin da yayi shi kuma ya sunan shi  maza nake tambaya? Domin babu addinin da ya kammala kamala ta cika irin musulunci dan haka sai da yayi bayanin komai a fili ba a boye ba.

Dan haka maza ya kamata ku gane mata raunana ne kuma ababen tausayawa saboda haka muke son mu kawo karshen Cin Zarafin ‘ya’ya mata a kasar nan da duniya baki daya, kuma zamu samu nasaran yin hakan ne da taimakon masu madafan iko,  Alhamdulillah yanzu gwamnatin tarayya tayi doka mai tsanani ga duk wanda aka samu yayi fyade ba zargi ba sannan muna kira ga ‘yan majalisar tarayyar Najeriya da su yi wata doka da zata rika hukunta maza masu dukan matansu ko masu hana matansu abinci alhali yana aiki kuma ana biyansa amma da zaran ya karbi albashin shi to shi kenan ita da ganin sa sai bayan ya cinye komai zata ganshi .

don haka yasa muke kira ga hukumomi da su rika taimakawa iyayenmu mata a duk lokacin da bukatar hakan ta taso mu kuma iyayen yara mu tabbatar muna kula da yaranmu yadda ya kamata tun kama daga kawayensu zuwa wuraren da suke mu’amala da irin hirarrakin da ke fitowa daga bakunansu in suna Magana a waya ko a fili ke uwa ya kamata ki sani ‘yarki itace mutuncin ki in ta rushe  ke ma kin rushe, sannan duk matar da ta bari ‘yarta tana fita yadda taga dama sannan bata san komai game da ita ba kuma in aka ga wani abu game da ‘yar aka sanar da ita sai kaji ta ce ba komai Allah zai shirya, lallai Allah ne mai shiriya amma ke ma da kanki kina da gudummawar da zaki bada wajen tarbiyar ‘yarki da kanki ai Hausawa na cewa  Allah ya ce tashi in taimake ka kinga kuwa in kika zauna ai zaki ga zama.

Sannan wannan kungiya tamu a shirye take ta kwatowa mata hakkin su a ko’ina yake a fadin duniya sannan muna koyar da mata sana’o’in hannu daban-daban a wannan kungiya mai albarka ta Rigar Yanci International kuma a shirye muke mu bada kowacce irin gudummawa ga ‘ya’ya mata domin karesu daga dukkan wani farmaki ta ko’ina a fa]in duniya.

Tags: AureAure a NigeriaHakkin MataMataSiyasa
Previous Post

tsakanin buhari, da Atiku, kowa tasa ta fishsheshi.

Next Post

Matasa A Kama Sana’a Don Samun Ingantacciyar Rayuwa

Next Post

Matasa A Kama Sana’a Don Samun Ingantacciyar Rayuwa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

October 3, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio
Labarai

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki
Labarai

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati
  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m
  • Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In