Yadda aka rantsar da Sanatoci Uku a Zauren Majalisar Dattijan Najeriya
Daga Muhammad Sani Abuja
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio a ranar Talatar data gabata ya rantsar da sabbin Sanatoci uku da suka yi nasara kwanan baya a gundumarsu bayan Zaben cika gurbi da ya Wakana Ranar 3 ga Watan Fabarairu na Wannan Shekara
Waɗanda aka rantsar su ne kamar Haka Prince pam mwadkon na Jamiyyar ADP WATO Action Democratic Party DAGA Plateau ta Kudu sai Kuma Farfesa Anthony Ani na jam’iyyar All Progressive Congress APC daga Jihar Ebonyi ta Kudu sannan kuma Mustafa Musa shi Kuma daga Jamiyyar APC All Progressive Congress daga Yobe Gabaas
KARANTA WANNAN LABARIN:Ba zan taɓa amince wa a shigo da abinci daga kasashen waje ba’ – Tinubu
Daga bisani Kuma an kai kowannensu kujerarsa bayan an rantsar da su andai Rantsar da sune a lokacin Zaman Majalisar na Ranar Talata a Abuja.