• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, November 30, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yadda Dusar Kankara Ta Lalata Amfanin Gonaki A Jihar Katsina

Wata dusar kankara da ta sauka a cikin wasu al'ummomin jihar Katsina ta lalata amfanim gonaki ............

Nura Ahmad Hassan by Nura Ahmad Hassan
September 14, 2022
in Labarai, Noma Da Kiwo
Reading Time: 2 mins read
4 0
0
Yadda Dusar Kankara Ta Lalata Amfanin Gonaki A Jihar Katsina
6
SHARES
55
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wata dusar kankara ta lalata gonaki da gidaje a al’umomin Dutsen-Kura da Kanya da Gozaki a karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina.

Dimokuradiyya ta rawaito cewa, Malam Abdullahi Gozaki, wani mazaunin garin Gozaki ya shaida wa Daily trust cewa babu wanda ya taba ganin faruwar irin wannan abu a yankin.

Ya ce ta lalata filayen noma da rufin gidaje da gilashin mota sakamakon dusar kankarar da ta dauki tsahon mintuna kadan.

Karanta kuma: Dusar Kankara Ta Hana Tashin Jiragen Sama A Istanbul

Ya lissafa al’ummar da abin ya shafa kamar su Gidan Danwada, Gidan Sabo, Kabalawa, Unguwar Tsamiya, Dandabo, Unguwar Maigarma, Unguwar Wanzamai da Unguwar Fulani.

Da yake tsokaci kan lamarin, shugaban karamar hukumar Kafur, Alhaji Garba Kanya, ya ce dusar kankarar ta lalata gonaki fiye da 300 a wasu al’ummomi da ke yankunan da lamarin ya shafa.

Ya ce ta lalata amfanin gona da dama na miliyoyin naira da suka hada da masara, gero, shinkafa, waken soya, albasa da barkono, inda ya kara da cewa “a wasu gonaki, shinkafa da aka kusa girbiwa.”

Ya kara da cewa an sanar da hukumomin da abin ya shafa da suka hada da Hukumar Noma da Raya Karkara ta Jihar Katsina (KTARDA) da Hukumar Ba da agajin gaggawa ta jihar (SEMA) kuma sun yi nazari kan irin barnar da ta yi.

A wani labarin kuma: Yajin Aikin ASUU: Yadda Matafiya Suka Makale Ya Yin Da Dalibai Suka Rufe Hanya

Matafiya sun makale a kan titin Legas zuwa Ibadan yayin da daliban da ke zanga-zangar yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke ci gaba da yi suka tare hanyar a ranar Talatar nan.

Daruruwan Dalibai a karkashin kungiyar dalibai ta kasa (NANS) sun dakatar da zirga-zirgar ababen hawa.

Previous Post

Yajin Aikin ASUU: Yadda Matafiya Suka Makale Ya Yin Da Dalibai Suka Rufe Hanya

Next Post

Majalisar Dattawa Ta Fara Binciken Satar Mai A Yankin Niger-Delta

Next Post
Majalisar Dattawa Ta Fara Binciken Satar Mai A Yankin Niger-Delta

Majalisar Dattawa Ta Fara Binciken Satar Mai A Yankin Niger-Delta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2746 shares
    Share 1098 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2438 shares
    Share 975 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2143 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

November 29, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu

Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai

November 29, 2023
Gwamanatin Jahar Zamfara Ta Karyata Batun Kashe Miliyan 400 Akan Tafiye Tafiye

An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

November 29, 2023
Harin Da Sojoji Suka Kawo Mana Kamar Sun Ga ‘Yan Boko Haram–IGP

‘Yan Bindiga Sun Tafi Da Manyan Kudade Bayan Kashe Daraktan Kudi A Ogun

November 29, 2023
Zaben Kogi:Ba Zanyi Wahalar Zuwa Kotu Ba-Dino Melaye

Zaben Kogi:Ba Zanyi Wahalar Zuwa Kotu Ba-Dino Melaye

November 29, 2023
Da Dumi-Dumi: Bayan Gabatar da Kasafin Kudi, Tinubu Ya Hilla Kasar Waje

Da Dumi-Dumi: Bayan Gabatar da Kasafin Kudi, Tinubu Ya Hilla Kasar Waje

November 29, 2023
‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

November 29, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu
Labarai

Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai

November 29, 2023
Gwamanatin Jahar Zamfara Ta Karyata Batun Kashe Miliyan 400 Akan Tafiye Tafiye
Labarai

An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

November 29, 2023
‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

November 29, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu

Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai

November 29, 2023
Gwamanatin Jahar Zamfara Ta Karyata Batun Kashe Miliyan 400 Akan Tafiye Tafiye

An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

November 29, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna
  • Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai
  • An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In