• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Rikicin Duniya

Yan Bindiga Sun Kai Hari Kauyen Zamfara, Sun Kashe Mutane 6, Sun Yi Awon Gaba Da Wasu

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 9, 2021
in Rikicin Duniya
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Yan Bindiga Sun Kai Hari Kauyen Zamfara, Sun Kashe Mutane 6, Sun Yi Awon Gaba Da Wasu
2
SHARES
14
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kai hari kauyen Rijiya dake karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara, inda suka kashe mutane shida tare da yin garkuwa da wasu da dama.

Wani mazaunin kauyen mai suna Musa Sani da ya gudu zuwa garin Gusau yace ‘yan bindigar dake kan babura sun zo kauyen ne da misalin karfe 1:30 na rana a ranar Lahadi inda suka fara harbin mutane.Ya kara da cewa yana can a wani bangare na kauyen sai ya ji karar harbe-harbe da kururuwar mutanen kauyen, wadanda ke ta ihun neman agaji. Hakan ya sa ya gudu daji domin tsira da rayuwar sa.Sannan yace na yi gaggawar gudu zuwa wata gona dake kusa inda na buya har barayin suka bar kauyen.

“Lokacin da suka bar kauyen, mun gano cewa sun harbe mutane shida tare da raunata wasu da dama.

“Sun kuma yi garkuwa da mata da yara da dama wadanda har yanzu ba a tantance adadinsu ba. Na yanke shawarar barin kauyen zuwa Gusau saboda tsoron kada ‘yan fashi su dawo domin ba wannan ne karon farko da wadannan miyagu ke kai mana hari ba.
Munyi kokarin jin ta bakin Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Mohammed Shehu, sai bai amsa kiran muba har zuwa lokacin hada wannan rahoton.

A halin da ake ciki, jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa ‘yan bindiga suna ci gaba da kai hare-hare ga al’ummar jihar duk da matakan tsaro da gwamnatin jihar ta dauka na dakile wannan ta’asa.

Manoman da dama sun yi watsi da gonakinsu, kuma sun kasa girbe amfanin gonakinsu, sakamakon hare-haren da ‘yan fashin ke kaiwa.kazalika, kauyuka da dama sun zama ba kowa, yayin da ’yan gudun hijira da dama suka koma garin Gusau inda suka nemi abinci da mafaka.

Tags: 'YAN BINDIGASun kai hariSun kashe mutane
Previous Post

Mutane 15 sun mutu a Neja, Inda Shida Suka Mutu A Jihar Bauchi

Next Post

Gwamnatin Osun Ta Kama Wani Likitan Dabbobi Na Jabu Tare Da Mikawa ‘Yan Sanda Shi

Next Post
Gwamnatin Osun Ta Kama Wani Likitan Dabbobi Na Jabu Tare Da Mikawa ‘Yan Sanda Shi

Gwamnatin Osun Ta Kama Wani Likitan Dabbobi Na Jabu Tare Da Mikawa ‘Yan Sanda Shi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In