No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Yan bindiga sun yi awon gaba da basarake a Ebonyi

Rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi, a ranar Alhamis ta tabbatar da faruwar lamarin.

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
June 23, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
2 0
0
Yan sanda, Sun Kama Barayin Shanu, Da Masu Garkuwa, Tare da Kubutar Da Mutum Biyu A Kogi

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da basaraken al’ummar Isuokoma mai cin gashin kansa a karamar hukumar Onicha ta jihar Ebonyi, Eze Ambrose Ogbu.

Jaridar PUNCH ta ruwaito wasu da har yanzu ba a tantance ko su waye ba sun yi awon gaba da sarkin ne a daren ranar Laraba a fadarsa da ke Isu a yankin karamar hukumar.

Wata majiya mai tushe da kuma masu ruwa da tsaki a cikin al’ummar da ta nemi a sakaya sunanta ta tabbatar da faruwar lamarin ga wakilin majiyar jaridar Dimokuradiyya a Abakaliki a ranar Alhamis.

A cewar majiyar, wadanda suka yi garkuwa da mahaifin sarkin ba su tuntubi danginzsa ba har zuwa lokacin hada wannan rahoton, ranar Alhamis da yamma.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“An yi garkuwa da shi a daren jiya a fadarsa. Amma masu garkuwa da mutanen ba su yi kira dangi ko kuma jama’a a waya ba. Mun kasance muna jira haryanzu; amma har yanzu ba a tuntube su ba,” inji majiyar.

Rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi, a ranar Alhamis ta tabbatar da faruwar lamarin.

Kwamishinan ‘yan sanda na jihar, Aliyu Garba, a wata tattaunawa da ya yi da wakilin jaridar PUNCh, a Abakaliki, ya ce ‘yan bindigar sun yi wa gidan mahaifinsa kwanton bauna, a daren ranar Laraba, inda suka yi awon gaba da shi.

Yayin da yake tabbatar da cewa wadanda suka yi garkuwa da sarkin ba su tuntubi iyalansa da hukumomi ba, shugaban ‘yan sandan ya ce jami’an rundunar sun gaggauta daukar matakin ganin basaraken ya sake haduwa da iyalansa.

Tags: 'YAN BINDIGAJihar Ebonyiyan sanda
Share1Tweet1Share
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Harin Cocin Ondo: Najeriya Ba Zata Mika Wuya Ga Miyagun Ba——- Shugaban Kasa Buhari

Ba Ni Da Wani Burin Yin Tazarce, Domin Wanda Ya Gwada Yin Hakan Bai Kwashe Lafiya Ba---Buhari Ga Boris Johnson

Ekweremadu: Martaban ‘yan Najeriya na cikin wani hali – Shehu Sani

Ekweremadu: Martaban ‘yan Najeriya na cikin wani hali – Shehu Sani

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
DA DUMI-DUMI: ‘Yan bindiga sun kai hari kan ayarin motocin yakin neman zaben gwamnan Osun, sun jikkata yan jarida

DA DUMI-DUMI: ‘Yan bindiga sun kai hari kan ayarin motocin yakin neman zaben gwamnan Osun, sun jikkata yan jarida

May 23, 2022
Shugaban Kasa 2023: Tikitin Tsayawa Takara Musulmi Da Musulmi Ne Kadai Zai Iya Baiwa APC  Nasara – Tanko Yakasai

Shugaban Kasa 2023: Tikitin Tsayawa Takara Musulmi Da Musulmi Ne Kadai Zai Iya Baiwa APC Nasara – Tanko Yakasai

June 14, 2022
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Tsohon Sakataren Hukumar NFA, Sani Toro Da Karin Wani mutum Guda

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Tsohon Sakataren Hukumar NFA, Sani Toro Da Karin Wani mutum Guda

June 19, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In