No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Zargin Cire Sassan Jikin: Diyar Ekweremadu na fama da ciwon koda—Wani Rahoto

Ekweremadu da matarsa ​​sun shirya kawo wani yaro daga Najeriya domin cire wani sassa na jikinsa

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
June 23, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
4 0
0
Zargin Cire Sassan Jikin: Diyar Ekweremadu na fama da ciwon koda—Wani Rahoto

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Cikakken bayani kan dalilin da ya sa aka kama tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu da matarsa, Beatrice Nwanneka Ekweremadu.

Ekweremadu da matarsa ​​sun shirya kawo wani yaro daga Najeriya domin cire wani sassa na jikinsa.

Idan ba a manta ba rundunar ‘yan sandan birnin Landan ta ce ana tuhumar ma’auratan ne da laifin hada baki don shirya wa da kuma saukaka tafiyar wani da nufin yin amfani da su, wato sassan jikinsa

Sai dai Daily Mail ta ruwaito cewa ma’auratan da suka bayyana a gaban kotun majistare ta Uxbridge a ranar Alhamis, sun yi fatan dashen sassan jikin yaron ne ga ‘yarsu da ke fama da ciwon koda.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Jaridar ta ce kotun ta ji cewa an kama ma’auratan ne a ranar Talata a filin jirgin sama na Heathrow a lokacin da suke yunkurin shiga jirgi zuwa Turkiyya inda aka ce za a iya yin hakan.

An ce Ekweremadu yana da fam 20,000 a lokacin da aka kama shi, kamar yadda masu gabatar da kara suka bayyana.

An dai ci gaba da tsare ma’auratan a gidan yari kuma an dage sauraron karar zuwa ranar 7 ga watan Yulin shekarar nan

Tags: JikiTsafiyan sanda
Share2Tweet2Share1
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Yan sanda, Sun Kama Barayin Shanu, Da Masu Garkuwa, Tare da Kubutar Da Mutum Biyu A Kogi

Yan bindiga sun yi awon gaba da basarake a Ebonyi

Harin Cocin Ondo: Najeriya Ba Zata Mika Wuya Ga Miyagun Ba——- Shugaban Kasa Buhari

Ba Ni Da Wani Burin Yin Tazarce, Domin Wanda Ya Gwada Yin Hakan Bai Kwashe Lafiya Ba---Buhari Ga Boris Johnson

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Kotu Ta Daure Wani Korarren Jami’in Dan Sanda Watanni 27 Bisa Aikata Laifin Sata

Kotu Ta Daure Wani Korarren Jami’in Dan Sanda Watanni 27 Bisa Aikata Laifin Sata

March 15, 2022
Gwamna Yahaya Bello da Tawaga daga Daura

Ƴan uwan Shugaba Buhari sun jinjina wa Gwamna Yahaya akan biyayyar sa, sun buƙace shi ya fito takara a 2023

November 6, 2021

NDLEA Ta Kama Hodar Ibilis Na Biliyoyin Naira A Legas

January 14, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In