• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

‘Yan Majalisa Sun Bukaci Shugaba Buhari Ya Yi Musu Bayani Game Da Kashe-Kashen Da Ke Afkuwa A Arewa

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 3, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Majalisar wakilan Tarayyar Najeriya, ta yi Allah wadai da kisa da satar mutane a Arewa maso yammacin kasar nan, Inda suka ba da goron gayyata ga Shugaba Muhammad Buhari.

Dan majalisar Safana, ne ya kawo kudurin inda aka tafka muhawara, kan garuruwan da Abin ya Shafa kamar irin su Kasai, Alhazawa, Guzurawa, da kuma Gobirawa, a Jihar katsina, inda maharan sukayi amfani da bindiga kirar AK47 kan babura Sama da 200.

A Garin Safana, da Batsari, cikin Awa 48, an Kashe Mutane Sama da 12 kuma anyi asarar gidaje da dukiyoyi Masu Dimbin Yawa.

Wanda hakan ya nuna gazawar Gwamnatin Tarayya ga yadda abubuwa ke faruwa a yankin inda mata da kananan yara ke watangaririya a Matsayin ‘Yan Gudun Hijirah wasu kuma Marayu.

Dubi Harin baya bayan nan kuma kullum abin sai karuwa yake ana kashe Wanda basuji ba ba su gani ba satar mata da kone wurare Abin Hauhawa ya ke Kullu Yaumin.

Kowace gwamnati babban aikin ta shine kula da rayuwa da dukiyar kasa, Inda ya koka kan jami’an tsaro da cewa basuyi wani abun azo a gani ba.

Shugaban Kwamitin Majalisar mai lura da doka da kasuwanci Edward Pwajok, na Jam’iyyar APC daga Jihar Filato, yace Najeriya ta samu matsala kan yadda kisa yake da da yaduwa ko wacce rana.

Mataimakin Shugaban Majalisar Yusuf Lasun daga APC Dan Jihar Osun, ya kara da cewa rashin daukan Kwakkwaran mataki kan makasan da Wanda suke aikatawa hakan yasa Lamarin ke ci Tamkar Wutar Daji.

Bashir Babale na APC daga Jihar Kano, yace duk yadda jami’an tsaro ke kokarin dakile Ayyukan ‘Yan Ta’adda a kasar nan, amma har Yanzu yankin Arewa Yana cikin Jerin Matattarar kisa da satar mutane.

A Nashi Bangaren Chika Adamu na APC daga Jihar Neja, cewa yayi jami’an tsaro basu da kwarin gwiwa Duba da yadda manyan sojoji suke tsoron bin hanyar Abuja zuwa kaduna.

Gabriel Onyewife na Jam’iyyar PDP ya Zargi manyan gwamnati yadda suka Rasa karsashin tunkarar matsalar nan ta tsaro.

Abiante Dagimie, na PDP daga Jihar Ribas, ya ce in har dai gwamnati da gaske take to lokaci yayi da zata dau mataki kan satar mutane da yawan Kashe-Kashe a Najeriya.

Previous Post

Ni Zan Zama Na Farko Cikin Gwamnonin Da Za Su Fara Biyan Mafi Karancin Albashi -Gwamna Yari

Next Post

Matasa Sun Koka Kan Rashin Tsaro A Taraba

Next Post

Matasa Sun Koka Kan Rashin Tsaro A Taraba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP
  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha
  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In