No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Yan sanda sun fara bincike kan yan bindigan da suka fille kan Dan Majalissa A Anambra

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
May 23, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Yan sanda sun kwance bam a sansanin ‘yan gudun hijira dake Borno

RELATED POSTS

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

June 24, 2022
Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

June 24, 2022

Jami’an Rundunar Yan sanda na kasa na gudanar da bincike kan fille kan wani dan majalisar wakilai a jihar Anambra da ke kudu maso gabashin kasar nan, mako guda bayan da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da wani mataimakisa.

An gano gawar Okechukwu Okoye da aka yankewa Kai ne a karshen mako jiya, inda ya haifar da fargaba.

A lokacin da yake mayar da martani Gwamnan jihar Anambra Charles Soludo ya bayyana kisan a matsayin abin ban tsoro, dabbanci da ban tsoro.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Kana ya Kuma sanar da bayar da tukuicin Makudan kudade ga duk wanda ya bayar da bayanan da za su kai ga kama wadanda suka yi kisan duk da cewa ba a san ko su waye suka kai harin ba.

Jami’ai sun zargi haramtacciyar kungiyar ‘yan aware da karuwar tashe-tashen hankula a yankin.

Masu fafutukar kafa kasar Biafra da ke fafutukar neman ballewa daga kasar nan, sun musanta hannu a hare-haren na baya bayan nan.

Sai dai kuma shugabanta Nnamdi Kanu na fuskantar shari’a kan ta’addanci da cin amanar kasa wanda ya musanta aikata wadannan laifuka

Tags: 'YAN BINDIGAJihar Anambrayan sanda
ShareTweetShare
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
Labarai

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60
Labarai

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15
Labarai

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas
Labarai

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja
Labarai

Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

June 24, 2022
Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi
Labarai

Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

June 24, 2022
Next Post
Yanzu-Yanzu: Hukumar EFCC ta sake gurfanar da Dasuki, Bafarawa, Yuguda, bisa zargin karkatar da kudi Naira Billiyan 388

Yanzu-Yanzu: Hukumar EFCC ta sake gurfanar da Dasuki, Bafarawa, Yuguda, bisa zargin karkatar da kudi Naira Billiyan 388

Sabon Shugaban Australiya Ya Fara Aiki, Sa’o’i Kadan Bayan Rantsar Da Shi

Sabon Shugaban Australiya Ya Fara Aiki, Sa'o'i Kadan Bayan Rantsar Da Shi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Da duminsa: Sabbin mutane 1483 sun kamu da cutar COVID-19 a Nigeria

January 23, 2021

Idan Aka Fara Daukar Mataki Kan ‘Yan Kudu A Arewa, Abin Ba Zai Yi Dadi Ba -Tofa

February 3, 2021

Gwamna Zulum Ya Ware Kudi Domin Yaki Da Cutar ‘Koda

February 7, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    15 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    689 shares
    Share 276 Tweet 172
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    39 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Jam’iyyar PDP Ta Musanta Shirin Shirya Zanga-zanga Da Sunan APC
  • Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
  • Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In