No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Yan sanda sun kashe mutum 3, sun kama wani da ake zargin dan fashi ne a Delta – PPRO

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Bright Edafe, a wata sanarwa da ya raba wa manema labarai jiya a Warri,

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
June 27, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
Yan sanda sun kwance bam a sansanin ‘yan gudun hijira dake Borno

RELATED POSTS

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022

Rundunar ‘yan sanda a jihar Delta ta ce ta kashe wasu mutane uku da ake zargin ‘yan fashi da makami ne tare da kama daya, a wasu hare-hare biyu na fashi da makami a jihar.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Bright Edafe, a wata sanarwa da ya raba wa manema labarai jiya a Warri, ya ce jami’an ‘yan sandan da ke aiki da sashin Ozoro da ke yankin Isoko ta Arewa da kuma shiyya ta Orogun a Ughelli ne suka harbe mutanen uku a ranar Alhamis. A karmar Kananan Hukumomin dake jihar.

Majiyar Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito Edafe ya ce an kwato bindigogi guda uku da aka kera a cikin gida, harsashi mai kisa da babur daya, ya kara da cewa tuni rundunar ta fara bincike kan lamarin.
(NAN).

Buy JNews
ADVERTISEMENT

A wani labarin kuma na daban.

Shehu Sani, tsohon dan majalisar tarayya, ya ce ya kamata a bi dokoki da ka’idoji da aka shimfida wajen maye gurbin Alkalin Alkalan Najeriya CJN.

Sani ya bayyana haka ne biyo bayan rahotannin da ke cewa Mai shari’a Tanko Muhammad ya ajiye mukaminsa na alkalin alkalan Najeriya.

A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter a ranar Litinin, Sani ya rubuta cewa: “Ya kamata wanda zai maye gurbin CJN ya bi ka’idojin da aka gindaya. Bai kamata a yi tsalle-tsalle ba domin a samu wanda zai dace da siyasa, bangaranci, addini ko kabilanci na masu mulki.”

A baya Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewa Muhammad ya yi murabus ne a daren Lahadin da ta gabata, saboda rashin lafiya da ya sa ya yanke hukuncin.

Har sai da ya yi murabus, rahotanni sun nuna cewa Mai Shari’a Muhammad na fama da matsanancin rashin lafiya.

Muhammad ya kasance mai shari’a a kotun kolin Najeriya tun shekarar 2005 kuma an nada shi a matsayin alkalin alkalan Najeriya a shekarar 2019.

Ya taba zama Alkalin Kotun daukaka kara ta Najeriya.

Tags: 'YAN BINDIGAJihar Deltayan sanda
ShareTweetShare
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
Labarai

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
Labarai

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau
Labarai

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu
Labarai

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United
Wasanni

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022
Next Post
Shugabannin kungiyar G7 za su tara dala billiyan dari shida don talfawa kasashe masu tasowa

Shugabannin kungiyar G7 za su tara dala billiyan dari shida don talfawa kasashe masu tasowa

Kutu ta tasa keyar wani mutum zuwa gidan yari, bisa zargin yin luwadi da wani yaro

Kutu ta tasa keyar wani mutum zuwa gidan yari, bisa zargin yin luwadi da wani yaro

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Gwamnatin Jihar Kano, Ta Samar Da Karin Cibiyoyin Duba Cutar Tarin Fuka

August 1, 2019

Hukumar Lafiya Ta Duniya Za Ta Tallafa Wa Guinea Kan Ɓullar Cutar Ebola

February 15, 2021
Shugaban Hukumar Sadarwa Umar Garba Ɗanbatta

Kimanin mutane miliyan 180 suka haɗa Layukan sadarwa da lambar su ta NIN — Shugaban NCC

October 5, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In