• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yunkurin Sasanta Rikicin Shugabancin Majalisar Dokokin Jihar Bauchi, Ya Yi Nisa

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 25, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Zahra Sarki

Tuni shirye shirye yayi nisa na ganin an sasanta rikicin dake tsakanin jagorori guda biyu dake ikirarin shugabantar majalisar dokokin Jihar Bauchi.

Matukar wadannan bangarori guda biyu suka sasanta, hakan zai bada dama wurin gudanar da ayyuka a majalisar dokoki a Jihar.

Kuma hakan zai baiwa Gwamnati a matakin majalisar zartarwa damar aiwatar da ayyukanta kamar yadda ya kamata.

Shugaban majalisar dokoki na daya bangaren Abubakar Sulaiman, shi ne ya bayyana hakan yayin zantawarsa da yan jaridu a nan jihar Bauchi, inda ya bayyana cewa tuni shirye shirye yayi nisa don ganin ya sulhunta da daya bangaren, inji shi.

ya cigaba da cewa wasu daga cikin ‘yan Majalisun da ke daya bangaren ‘yan adawa da shi tuni suka bada Kai, Abubakar Sulaiman, yayi kira ga daya bangaren da suke ikirarin jagoranci da su zo a kauda bambancin da suke da shi a tsakani a hada kai a yi aiki wa al’ummar jihar Bauchi.

“Ni dan siyasa ne kuma abinda ya faru a cikin siyasa ne za muyi amfani da hanyar Siyasa muga cewa mun gyara abin in Allah ya yarda, inji shi.

Duk wadanda basuji dadin abinda ya faru ba za muyi kokari mu samesu duk abubuwan da ya kamata muyi na lallami da kuma kokarin a fahimtar dasu gaskiyan al’amari su fahimta, Wannan mun riga mun fara”.

Abubakar Sulaiman ya baiyana cewa wata babbar kotu a nan jihar Bauchi, ta bada wani umurni na doka da ya haramta wa kawuwa shehu damina, da tukur Ibrahim, cigaba da Ayyana kansu a matsayin kakakin majalisa da mataimakinsa har zuwa lokacin da za’a kammala sauraron karan dake gaban kotun.

Abubakar, ya Ce Shi Shugaban masu rinjaye da sauran mukamai an barshi ne ga mambobin da suka fi rinjaye a majalisan, dan haka samun yin sulhun a daidaita shine zai ba mu damar gyara wannan matsalar dake tsakani da ma duk wani abu da ya shafi haka.

Da yake tankawa kan wannan lamari kakakin majalisa dake daya bangaren Alhaji Kawuwa shehu Damina, ya ce har ya zuwa yanzu babu wata takarda daga kotu da take bayyana dakatar da shi a matsayin kakakin majalisa ta tara.

Idan jam’iyyar mu ta APC wanda ita muka biyo muka hau muka zama abin da muka zama,Ta zo ta kira ta ce kowa ya hakura ko kuma ta ce a zo a zauna a yi gyara bisa abin da ya faru, koma dai me ta Ce a yi za muyi mata biyayya, inji shi.

Kawuwa shehu Damina, ya ce ya zuwa yanzu babu wani tuntuba da akayi musu na ganin cewa an sasanta tsakaninsu, ya cigaba da bayyana cewa ‘ya’yan jam’iyyar APC Guda goma sha takwas da suke bangarensa suna nan akan bakansu na biyayya ga duk abinda jam’iyyar APC ta ce a kan wannan matsaya da ake a nan jihar Bauchi.

Previous Post

Rundunar Operation Hadarin Daji, Ta Baiwa ‘Yan Bindiga Awa 24 Su Mika Makamansu A Zamfara

Next Post

Bashin Da Tsohon Gwamna Ya Bari, Zai Bayyana A Gaban Kwamiti

Next Post

Bashin Da Tsohon Gwamna Ya Bari, Zai Bayyana A Gaban Kwamiti

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
Labarai

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a
Labarai

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
Labarai

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
  • ‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara
  • NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In