Daga: Abbas Yakubu Yaura
Bayan tattaunawa mai zafi, kungiyar ma’aikatan jami’o’in ta kasa ASUU ta yanke shawarar tsawaita yajin aikin da take yi, kamar yadda jaridar PUNCH ta rawaito.
KARANTA WANNAN LABARIN; Ango Da Wasu Baki ‘Yan Daurin Aure 6 Sunyi Mutuwa Ta Ban Mamaki
An dauki matakin ne bayan taron majalisar zartarwa ta kasa a hedikwatar kungiyar da ke Jami’ar Abuja a safiyar yau Litinin.
Edo @ 31: Gwamna Obaseki Ya Nemi Tallafin Al’ummar Jihar Don Ci Gaba Da Gyare-gyaren Hukumomi
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya bukaci mazauna jihar da su marawa kudirin gwamnatin sa na ci gaba da sauye-sauyen hukumomi a sassa daban-daban na gwamnati, ta yadda za a kyautata rayuwar kowa.
Gwamnan, wanda ya yi wa manema labarai jawabi a birnin Benin, kan ci gaban da jihar Edo ta samu kawo yanzu a daidai lokacin da ake cika shekaru 31 da kafa ta a shekarar 1991, ya ce jihar ta samu sauyi sosai a shekaru 31 da yawan al’ummarta ya rubanya.