Cikin Kasa da kwana guda bayan da kungiyar kwallaon kafa ta Napoli ta sallami mai horas da yan wasanta Gennaro Gattuso, ayanzu haka a iya cewa abincin wani gubar wan takwarrata ta Fiorentina ta yi wuff da shi.
Da ma dai Fiorentina na cikin matsatsi na rashin mai horas da yan wasa tun bayan da mai horas da yan wasanta Cesare Prandelli ya ajiye aikinsa da kungiyar a watan MAris inda ta nada Guiseppe Iachini a matsayin rikonj kwarya gabannin kakar nan.
shi kuwa Gatusso ya yi banwkana da aikinsa ne a Napoli sa’o’i biyu bayan da kungiyar ta karkakre a mataki na biyar a gasar Serie A ta kasar Italiya, ionda jagororin kungiyar suka ce ba da su ba wai gada a kotu.
a shekarar 2019 ne Napoli ta nada Gattuso a mtsayin kocinta bayan da ta fatqattaki kocinta a wanhcan Carlo Ancelloti inda ya kai kungiyar ga mataki na bakwai a gasar Serie A.