AFCON 2021: An sanyawa wani filin wasa sunan Sadio Mane
Sa’ar Sadio Mane ga Ƙasar Sanagal gasar cin wasanni ta cin kofin Afirka ta Shekarar 2021, an sanya sunan shi.
Ɗan Wasan Ƙwallon Ƙungiyar Liverpool ya samu nasara ne bayan yaci ƙwallon daga kai sai mai tsaron gida da Ƙasar Egypt.
KARANTA WANNAN LABARIN: Hukumar FRSC Tace Zata Kama Motoci Marasa Na’urar Kayyade Iyakar Gudu A Jihar Taraba
Ɗan wasan mai shekaru 29 ya kawo ƙarshen Wasan inda aka tashi da kwallo 3 da biyu.
Abdoulaye Diop, dake garin su Mane Sedhiou ya tabbatar da lamarin a garin, yana mai cewa za’a sanya sunan ɗan wasan.
“Sadio Mane ya taimakawa duk ƴan Senegal, da yankin Sedhiou, kuma nayi haka ne domin in Sanya sunan shi.
Comments 1