Wasu jami’an yan sanda a birnin Landan sun chafke matasa hudu bisa hannu dumu-dumu wajen yada wani faifayin Bidiyo dake nuna adawa da mugun halin yahudawa.
Kazalika Firaministan Birtaniya Mista Boris Johnson shi kuma a bangaren sa ya yi Allah da wannan al’amari da matasan suka yi.
Da ma kuma tun da farko Matashin da ya kirkiro da bidiyon ya shaida cewa tun bayan nadarsa ya fara wasan buya da wasu dake barazana qa rayuwarsa.
Ya ce “Wannan wace irin duniya ce muke ciki, babu halin mutum ya bayyana ra’ayinsa?
“Na yi matukar kaduwa da ganin wannan muguwar balahira, ƙaddara na fito bainar jama’a ne sanye da kaya na yahudawa, shin za a kama ni a haka?
“Ni da cikin gida na amma hankali na ya kasa kwanciya”
Wannan lamari dai ya faru ne yayin da Kasar Isra’ila ke tsaka da kisar kiyashi wa musulmi Falasɗinawa.