• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

An kashe Jami’an yan sandan kasar Burkina Faso 11 a wani hari

Lamarin ya farune a wani harin kwantan bauna da aka kai wa Jami'an, a arewacin kasar.

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
June 23, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
An kashe Jami’an yan sandan kasar Burkina Faso 11 a wani hari
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

• Harin kwantan bauna a ka Kai wa jami’an a wani gari da ke arewacin kasar.

• Jami’an yan sandan kasar 11 ne suka mutu sanadiyar harin, inda 4 su ka bace.

• Ministan harkokin tsaron kasar ya tabbatar da afkuwan lamarin a wata sanarwa da ya fitar a jiya.

Gwamnatin kasar Burkina Faso ta ce, an kai wa jami’an yan sandan kasar hari, a arewacin kasar, wanda ya yi sanadiyar mutuwar jami’an ta 11, inda kuma 4 su ka bace.

A cikin wata sanarwa da Ministan harkokin tsaron kasar Ousseini Campaore ya fitar a jiya Talata, ta ce, ” an kai wa jami’an hari ne, lokacin da su ka je kwantar da tarzoma a yankin Yirgou, garin da ke fama da rikice-rikice.

KARANTA WANNAN LABARIN: Majalissar dattijai ta amince da nadin Manjo janar Faruk Yahaya

Sai dai haryanzu babu wata kungiyar da ta dauka nauyin harin, amma tun a shekarar 2015 kasar ta Burkina Faso ke fama da kokarin dakile hare haren wasu kungiyoyi da ke da alaka da kungiyar Al-Qaeda da kuma ISIS.

Kazalika tun a shekarar 2019, “Rikice-rikicen da kasar ke fama dashi ya yi sanadiyar barin mutun milliyan daya, da dubu dari biyu, daga gidaje su” a cewar hukumar kula da masu gudun hijira ta majalissar dinkin duniya.

Kuma Rikice-rikicen kasar ya sa mutun 150,000 barin gidajen su, a wannan shekarar kadai.inji hukumar ta MDD, inda ta kara da cewa, kaso 84 cikin100 mata ne.

Previous Post

Majalissar dattijai ta amince da nadin Manjo Janar Yahaya

Next Post

An hallaka wasu Yan bindaga tare da kwace muggan makamai a hannun su

Next Post

An hallaka wasu Yan bindaga tare da kwace muggan makamai a hannun su

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1438 shares
    Share 575 Tweet 360
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023
Ta Zama Matuƙiyar Jirgin Sama Bawan Kwashe Shekara 10 Tana Burin Hakan

Ta Zama Matuƙiyar Jirgin Sama Bawan Kwashe Shekara 10 Tana Burin Hakan

June 2, 2023
Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

June 2, 2023
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL
Labarai

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn
Labarai

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa
Labarai

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL
  • Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn
  • Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In