• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

An yi awon gaba da mutum 13 a Nijar

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 1, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rahotanni daga yankin jihar Diffa a Jamhuriyar Nijar da ke makwabtaka da jihar Borno da Kuma jihar Yobe a Najeriya, sun tabbatar da cewa wasu da ake zaton ‘yan Boko Haram ne, sun yi awon gaba da wasu mutum 13.

Wannan lamari dai ya faru ne a garin Timur wanda ke da nisan kilomita 60 daga garin Diffa.

Wani ganau da ya nemi a sakaya sunansa ya shaida wa Wakilinmu cewa, a daren Laraba ne wasu da ake zargi ‘yan kungiyar Boko Haram ne suka shiga garin na Timur inda suka yi awon gaba da mutane 13.

Ganau ya ce, daga cikin mutanen da aka sacen akwai matan aure uku da kuma wani malami wanda aka kashe.

Mutumin ya ce, har yanzu ba su san inda mutanen da aka sacen suke ba.

Ganau din ya ce, ‘ A gaskiya muna cikin halin zaman dar-dar a yankinmu, domin kuwa idan ka kwanta baka da tabbas a kan ko zaka tashi ko ba zaka tashi ba.’

Ya ce duk da jmi’an tsaro na iya bakin bakin kokarinsu, gaskiya akwai matsalar tsaro a yankinsu.

Mahukunta a kasar dai ba su ce komai ba a game da sace mutanen.

Ana dai yawan samun kai hare-hare a wasu yankuna na Jamhuriyar Nijar, wanda kuma ya ke sanadiyyar rasa rayukan mutane da dama.

Ko a kwanakin baya ma kungiyar IS mai da’awar kafa daular musulunci ta yi ikirarin daukar alhakin mummunan harin da ya yi sanadin mutuwar a kalla sojojin Nijar 29 a kusa da kan iyakar Mali.

A wata sanarwa da kungiyar ta fitar a ranar 16 ga watan Mayu, IS ta ce mayakanta sun far wa ayarin motocin sojojin Nijar a Tongo Tongo ranar 14 ga watan Mayu, sannan 40 daga cikin sojojin ne suka mutu ko suka jikkata.

Mayakan sun yi kwanton bauna ne a wani yanki inda aka taba kashe sojojin Amurka hudu a watan Oktoban 2017, yayin da suke wani atisaye na hadin gwiwa tsakanin dakarun Nijar da dakarun Amurka na musamman, inda a wancan lokacin ma mayakan IS suka far musu.

Tags: An yi awon gaba da mutum 13 a Nijarboko haram
Previous Post

Tsohon Dan Wasan Arsenal, Antonio Reyes Ya Mutu

Next Post

Nishadi: Bafulatani Da Professor

Next Post

Nishadi: Bafulatani Da Professor

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2280 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2053 shares
    Share 821 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?
Labarai

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?
  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In