• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, September 24, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

APC Ta Dakatar Da Mataimakin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa a Yankin Arewa Maso Gabas

Kwamitin ayyuka na jam’iyyar APC a mazabar Rumde na karamar hukumar Yola ta Arewa ya dakatar da mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa a yankin  (Arewa-maso-gabas) Kwamared Mustapha Salihu na tsawon watanni shida, bisa zarginsa da aikata cin amana, Tribune Online ta rawaito.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
February 20, 2023
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
4 0
0
APC Ta Dakatar Da Mataimakin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa a Yankin Arewa Maso Gabas
6
SHARES
51
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kwamitin ayyuka na jam’iyyar APC a mazabar Rumde na karamar hukumar Yola ta Arewa ya dakatar da mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa a yankin  (Arewa-maso-gabas) Kwamared Mustapha Salihu na tsawon watanni shida, bisa zarginsa da aikata cin amana, Tribune Online ta rawaito.

Haka kuma an dakatar da shugaban jam’iyyar na gundumar Abdulkadir Abdullahi.

KARANTA WANNAN LABARIN: Gwamnatin Zamfara Ta Dauki Jami’an Yaki Da ‘Yan Daba 2,500

An bayyana dakatar da ‘yan biyun ne a wata sanarwa ta daban a ranar Lahadin da ta gabata tare da sanya hannun mataimakin shugaban jam’iyyar APC na yankin mazabar Rumde, Abdulhadi Ahmed, da Sakatare, Garba Mohammed da wasu shuwagabanni 16.

A halin da ake ciki kuma, dakatarwar da aka yi wa shugabannin biyu a matakin Unguwanni an ce an mika shi ga mukaddashin shugaban jam’iyyar APC na jihar Adamawa da kuma shugaban jam’iyyar na karamar hukumar Yola ta Arewa.

Wasikar dakatarwar Salihu ta ce: “Kwamitin ayyuka na jam’iyyar APC,na mazabar Rumde, reshen karamar hukumar Yola ta Arewa sun gudanar da taron gaggawa a ranar Lahadi 19 ga watan Fabrairu, 2023 tare da la’akari da wasu abubuwa da dama da ke gabanta, da dakatar da Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na yankin arewa maso gabas, Kwamared Mustapha Salihu,nan take kan fallasa da kuma tabbatar da ayyukan da suka saba wa jam’iyyar, da cin zarafin mukamai da kuma haifar da rikici a cikin jam’iyyar a dukkan matakai wanda idan ba a daidaita su ba zai shafi jam’iyyar a babban zabe mai zuwa.

“Saboda haka, bisa bin ka’idojin da suka dace na kundin tsarin mulkin babbar jam’iyyarmu, mambobin kwamitin aiki sun amince da dakatar da Comrade Mustapha Salihu na tsawon watanni shida da gaggawa ta yadda zai zama abin hana wasu a gaba

“Wannan kwamiti yana sane da irin nauyin da ya rataya a wuyan jam’iyyar kuma koyaushe zai tabbatar da daukakar jam’iyyar sama da duk wata maslaha ta kowane mutum ko gungun mutane musamman a lokacin da hakan ke kawo hadari ga damar jam’iyyar a zabe.

“Yayin da muke godiya ga kwamitin Ayyuka na jam’iyyarmu na jiha bisa ci gaba da goyon bayan ku, muna fatan shawararmu za ta sami hanzari.”

A wani labarin kuma, APC Ta Tafka Asara Ya Yin Da Mambobinta Suka koma PDP

’Yan jam’iyyar APC a shiyyar Enugu ta yamma sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP domin marawa dan takararta na gwamna Barista Peter Mba baya.

‘Yan jam’iyyar APC sun kona tsintsiya madaurinki daya a lokacin da suke rungumar jam’iyyar PDP a wajen taron amincewa da aka shirya a shiyyar.

Tags: APCArewa maso gabas
Previous Post

PSC Ta Nada Ko’odinetoci Domin Sa Ido Kan Halin Jami’an ‘Yan Sanda A Lokacin Zabe

Next Post

Manufofin Kuɗi Na Iya Rage Hauhawar Farashin A Cikin Dogon Lokaci — Masanin Tattalin Arziki

Next Post
Manufofin Kuɗi Na Iya Rage Hauhawar Farashin A Cikin Dogon Lokaci — Masanin Tattalin Arziki

Manufofin Kuɗi Na Iya Rage Hauhawar Farashin A Cikin Dogon Lokaci -- Masanin Tattalin Arziki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2704 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2074 shares
    Share 830 Tweet 519
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1502 shares
    Share 601 Tweet 376
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu
Uncategorized

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa
Siyasa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu
  • Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako
  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In