Wata budurwa ‘yar Najeriya ta ki yarda a daura aurenta da angonta a cikin wata coci, Legit.ng ta ruwaito.
Lamarin ya yi matukar Ba mutane da dama mamaki bayan wani bakon da ya halarci bikin ya ne wallafa bidiyon a shafinsa na TikTok.
KU KARANTA: Yadda dambe ya kacame tsakanin ango da amaryarsa ranar aurensu
Bidiyon wanda aka dauka daga nesa ya nuna yadda amaryar ta rikice yayin da take tsaye tare da angon.
Da alamu faston ya lura da yanayinta ne hakan yasa ya nemi jin ta bakinta lo bata shirya auren bane.
Sai dai ga mamakin kowa amaryar ta be bara auren ba wanda hakan ya yi matukar ba mutane dayawa mamaki.
Hakika lamarin ya ba kowa mamaki musamman wadanda suka halarci daurin auren.
Mutane sun yi mamakin dalilin amaryar na yin hakan inda wasu ke cewa ta yiwa dama asiri yayi mata don ta aure shi, bayan kuma ya karye ta ki yarda.
Ma’aurata Sun Yi Warwas a Kasa Yayin da Ango Ke Sumbatar Amarya a Wurin Bikin Ɗaura Aure
Wazirin da ya jagoranci bikin ya nemi ango ya sumbaci amaryarsa.
Nan take Angon bai ɓata lokaci ba ya matsa kusa da amaryarsa ya sumbaceta cikin sha’awa.
Ta rasa yadda za ta yi, wanda hakan ya sa suka fadi kasa, suna sumbatar junan su.