Kwastam sun cafke wiwi da ya kai kimanin naira miliyan 170 a jihar Kebbi
Hukumar Hana Fasa Kwauri ta ƙasa Kwastam a Jihar Kebbi ta ce ta yi nasara cafke haramtattun kayayyaki da kudinsu...
Hukumar Hana Fasa Kwauri ta ƙasa Kwastam a Jihar Kebbi ta ce ta yi nasara cafke haramtattun kayayyaki da kudinsu...
Gwamnatin ƙasar Rasha ta musanta zargin cewa ita ta tura aka hallaka shugaban sojin haya na Wagner Cif Yevgeny Prigozhin....
Tsohon Shugaban Ƙasar Amurka Donalad Trump ya miƙa wuya ba tare da nuna turjiya ba bayan bayan tsare shi na...
Uwar Jam'iyyar APC a Jihar Yobe ta ja kunnen duk wasu masu shiga hidimar musamman a kafafen yaɗa labarai babda...
Ƙasar India ta yi nasarar tura wani ƙumbo izuwa duniyar wata inda kuma tuni ya yi nasarar sauƙa lami lafiya...
Shugaban majalisar dattijai Sanata Godswill Akpabio ya ce majalisa ta goma da aka rantsar a baya bayannan na yunkurin ƙarfafa...
Wani Babban Lauya ma muƙamin SAN ya buƙaci Antoni Janar kuma Ministan Shari'a Lateef Fegbemi da ya gaggauta bada umarnin...
A ranar Litinin ne manyan yan uwa da abokan arziki haɗi da jami'an gwamnati suka yi rububin tarbar sabuwar Ministar...
Ƙungiyar Tarayyar Afirka wato AU ta dakatar da ƙasar Nijar daga shiga duk wata hidima da ta shafi ƙungiyar. AU...
Gwamnan Jihar Neja Umar Bago ya yi alkawarin sayen motoci masu amfani da iskar gas don sauƙaƙawa al'umma wahalar zirga-zirga....
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273