• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, June 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Ayyukan Gwamna Yahaya Bello Na Shekara Uku Ya Fi Na PDP Na Shekara 16, In Ji Oshiomhole

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
September 6, 2019
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban Jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole ya bayyana cewa a shekaru uku da gwamnan jihar Kogi wato Yahaya Bello ya yi yana mulkin jiharsa, ya yi gagarumin aikin da jam’iyyar PDP ma ba ta iya yi ba a tsawon shekaru 16 da ta yi tana mulki a jihar.

Oshiomhole ya bayyana hakan ne a yayin da yake ganawa da gwamna Yahaya Bello a hedikwatar jam’iyyar APC a birnin tarayya Abuja.

Oshiomole ya ce; Yahaya Bello ya cika haifaffe a jihar Kogi domin kuwa ya yi abin da ba a taba yi ba a jihar a tsawon mulkin Jam’iyyar PDP. Ya kara da cewa; Ka da a manta cewa tarin albashin ma’aikatan jihar da ba a iya biya ba gadarsa ya yi daga gwamnatin baya, wato gwamnatin PDP.

Sannan ce; kuma baya ga tarin albashi da ba a biya ba, tsaro ya tabarbare a jihar da hakan yasa ake ta fama da tashin hankula a tsakanin mutanen jihar. Sai gashi yanzu komai ya lafa. Tsaro ya kankama saboda kokari da maida hankali da gwamnan ya yi wajen ganin ya dawo da zaman lafiya a jihar.

Baya ga haka Oshiomhole ya ce tuni har uwar jam’iyyar ta sasanta duka wadanda ba su ga maciji a tsakaninsu a jam’iyyar. Sannan kuma tuni har an shirya ‘yan takarar da ba su yi nasara ba a zaben fidda gwani da gwamnan jihar.

Previous Post

Ka Da Ku Lalata Dukiyar ‘Yan Afrika Ta Kudu, In Ji Dosunmu Ga ‘Yan Nijeriya

Next Post

Boko Haram Sun Kai Wa Gwamna Zulum Na Borno Hari

Next Post

Boko Haram Sun Kai Wa Gwamna Zulum Na Borno Hari

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2602 shares
    Share 1041 Tweet 651
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2343 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2132 shares
    Share 853 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1908 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

June 6, 2023
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109  Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

June 6, 2023
Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

June 6, 2023
An Kuma: Majalisar Dokokin Wata Jiha Ta Dakatar Da Wani Shugaban Karamar Hukuma

An Kuma: Majalisar Dokokin Wata Jiha Ta Dakatar Da Wani Shugaban Karamar Hukuma

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
Labarai

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

June 6, 2023
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati
Labarai

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade
Labarai

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

June 6, 2023
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
  • Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati
  • Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In