• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Ba da gangan Ganduje ya taka hoton Kwankwaso ba: In ji Kwamishinan yada labaran Kano

Kwamishinan yada labaran Jihar Kano Mallam Muhammad Garba ya ce hoton dake ta yawo a kafafen sada zumunta na zamani dake nuna gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar ke taka hoton tsohon gwamna Rabiu Musa Kwankwaso ba da gangan ba ne.

Bashir Khalid Furyam by Bashir Khalid Furyam
June 14, 2021
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
16 1
0
Ba da gangan Ganduje ya taka hoton Kwankwaso ba: In ji Kwamishinan yada labaran Kano
23
SHARES
211
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kwamishinan yada labaran Jihar Kano Mallam Muhammad Garba ya ce hoton dake ta yawo a kafafen sada zumunta na zamani dake nuna gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar ke taka hoton tsohon gwamna Rabiu Musa Kwankwaso ba da gangan ba ne.

Al’amarin dai ya faru ne a ranar Asabar yayin gangamin bikin ranar dimokuradiyya tare da tarbar wasu yan jam’iyyu daban-daban da suka sauya sheka zuwa APC.

Wata sanarwa da Kwamishinan ya fitar, ta ce babu wani rashin jituwa ko kiyayya da za ta sanya gwamna Ganduje nuna rashin ɗa’a wa wani dan siyasa ko wanene, domin ba dabi’arsa ba ce.

Sanarwar ta kara da cewa wasu marasa kishi ne kawai ke kokarin amfani da wannan dama wajen samun na abinci, don haka dole ne a yi la’akari da alaka dake tsakanin mutanen biyu don gudun kawo ruɗani a hidimar siyasar jihar.

Mallam Muhammad Garba ya ce al’amarin ya faru ne daidai lokacin da gwamna Ganduje ya tashi zuwa jawabi a kan kanta, yayin taron ranar dimokuradiyya ta Najeriya da jihar ta bi sahun Jihohin kasar nan.

“Abinda ya faru shine, kamar yadda kowa ya sani akwai yan akidar darikar Kwankwasiyya da suka sauya sheka, ciki har da wasu da suka nemi tsayawa takarar gwamnan jihar”

“Sa’in da aka bukaci gwamna Ganduje da ya taso ya yi jawabi, daga cikin magoya baya daya sai hoton Kwankwaso ya faɗi a hannunsa daidai lokacin gwamnan yana tafiya zuwa kan kanta don yi jawabi”

“Shi bai ma lura da cewa akwai hoto a gurin ba ballantana ya san ko na wanene” cewar Sanarwar ta Garba.

Daga bisani dai sanarwar ta jaddada cewa matakin Gwamna Ganduje na son zaman lafiya da kaunar juna yana nan, don haka ba za a bari wasu tsiraru su yi yunkurin tada zaune tsaye ba.

Previous Post

Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

Next Post

Sanata Uba Sani ya bada tallafin naira miliyan daya da rabi wa mahaddata Alkur’ani

Next Post
Sanata Uba Sani ya bada tallafin naira miliyan daya da rabi wa mahaddata Alkur’ani

Sanata Uba Sani ya bada tallafin naira miliyan daya da rabi wa mahaddata Alkur'ani

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

June 3, 2023
Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

June 3, 2023
Bani da Wani Shirin Komawa APC — Gwamnan G5

Bani da Wani Shirin Komawa APC — Gwamnan G5

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
Al'ajabi

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya
Labarai

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
  • Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa
  • Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In