Bazan yadda Iran ta mallaki makamin nokiliya ina kallo ba, Biden
Shugaban Kasar America Joe Biden ya gabatar da wani zan ce kamin su gana da tsohon shugaban kasar Isiraela Reuvin Rivilin a ranar Lahadi inda ya sha alwashin hana Kasar Iran ta mallaki makamin nokiliya yana kallo. Jaridar Tvcnews ta wallafa
Yake cewa ” abinda zan iya gaya muku shine bazan taba zura ido kasar Iran ta mallaki makamin nokiliya ba, ya fadi hakane gabannin shiga taro da zasu gudanar a fadar sa ta White House.
KARANTA:- Wadansu da ake zargin Yan bindiga ne sun farmaki tawagar Ganduje
Wannan sanarwar ta biyo bayan bada damar rushe wani yanki dake kan gabar Iran da Siriya.
Kamar yadda Biden din yace sun kaima Yan America mazauna Iran farmaki.
Biden yace a mulkinsa yayi alkwarin cigaba da kulla kawance da sabuwar gwamnatin Israela akan abubuwa masu muhimmanci.
Comments 1