• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

CBN Zai Tallafa Wa Manoma Da ’Yan Kasuwa Dubu 70 Da Bashi A Borno

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
September 23, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babban bankin Nijeriya (CBN) ya bayyana cewa ya tsara bai wa manoma tare da kananan yan kasuwa kimanin 70, 000 bashi, a karkashin shirin ta na bayar da lamuni na :Anchor Borrower Programme’ (ABP) a jihar Borno cikin wannan shekara ta 2019.

Bayanin hakan ya fito ne daga babban jami’in kula da sashen Finance Debelopment Office (DFO) a bankin CBN, Mahmood Nyako, a lokacin da yake tattauna wa da kamfanin dillancin labarai na Nijeriya (NAN) a Maiduguri, banban birnin jihar, a karshen mako.

Mista Nyako ya kara da cewa bankin CBN ya shirya aiwatar da muhimman tsare-rsare masu ma’ana don bunkasa samar da kayan amfani tare da sake fasalin tsara hanyoyin karfafa gwiwar abokan hulda, farfado da tsarin tattalin arzikin jama’a da bunkasa kanana da matsakaitan masana’antu (SMSE).

Nyako ya ayyana wasu daga cikin shirin da bankin CBN na bayar da lamunin, sun kunshi; tsarin habaka ci gaban sha’anin noma, tsarin gidauniyar ayyukan noma da bai wa manoma lamuni, tare da fannin kasuwancin kanana da matsakaitan kayan gona da makamantan su.

Haka kuma ya shaidar da cewar, kimanin mutum 52, 008 za su gajiyar wannan shirin lamuni, tare da karin manyan manoma 500 a karkashin lemar kungiyar ACGSF da matasa 17, 000 hadi da kananan yan kasuwa a karkashin AADS, AGSMEIS za su ci gajiyar wannan shirin.

Bugu da kari kuma, babban jami’in ya ce, bankin ya yi rijistar kungiyoyin manoma guda takwas tare da na yan kasuwa masu cin gashin kan su da na bayar da lamuni wajen karfafa gwiwa don samar da isassun kayan abinci ga manoman rani a karkashin shirin lamunin.

“Bankin CBN ya samar da naira biliyan 2 don aiwatar da wannan shirin; Paddy Aggregation Scheme (PAS) da Maize Aggregation Scheme (MAS), wajen bunkasa tsarin. Kudaden an tsara yin amfani da su wajen sake farfado da aikin noma, inganta shi tare da habaka kasuwancin ayyukan noma”. In ji shi.

Har wala yau kuma, Mista Nyako ya kara da cewa, akwai karin wasu naira biliyan 1.5 ne bankin ya ware zuwa ga gwamnatin jihar, don bude filin noma mai fadin kadada 10, 000 yayin da bankin zai jagoranci raba kayayyakin.

A hannu guda kuma jami’in ya yi kiran bai-daya ga gwamnatin jihar hadi da na kananan hukumomi, wajen kokarin fadakar da kan jama’ar su wajen shiga cikin shirin, sannan kuma ya bukaci wadanda za su ci gajiyar tsarin da cewa su yi amfani da kudin lamunin don habaka rayuwarsu

Previous Post

Kotu Ta Soke Zaben Dan Majalisar PDP A Kaduna

Next Post

Isra’ila Na Dakon Sunan Sabon Firaministan Kasar

Next Post

Isra'ila Na Dakon Sunan Sabon Firaministan Kasar

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

June 3, 2023
Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

June 3, 2023
Bani da Wani Shirin Komawa APC — Gwamnan G5

Bani da Wani Shirin Komawa APC — Gwamnan G5

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
Al'ajabi

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya
Labarai

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
  • Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa
  • Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In