• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kiwon Lafiya

COVID19: Likitoci 8 sun kamu da cutar COVID19 a jihar Zamfara.

abubakar by abubakar
May 20, 2020
in Kiwon Lafiya, Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A kalla Likitoci takwas ne suka kamu da cutar Corona Virus a Jihar Zamfara, kamar yadda kungiyar Likitoci reshen jihar ta bayyana (NMA).

Hakan ya fito ne daga bakin mataimakin kungiyar Dakta Mannir Bature, yayin da yake tattaunawa da manema labarai a ranar Laraba, a garin Gusau.

“A yanzu haka muna da mutane sama da 80 wanda suka kamu da cutar wanda kaso 10 daga cikinsu Likitoci ne, kuma sun kamu ne sakamakon hulda da suka yi da masu dauke da cutar a yayin nema musu lafiya”.

“Amma muna cike da farin ciki sakamakon yadda masu dauke da cutar ke warkewa akan lokaci. Yanzu haka an sallami kaso 60 daga cikinsu, kuma muna fatan sake sallamar wasu nan gaba kadan”.

Dakta Bature ya kara da cewa, Likitoci 30 da suka yi hulda da masu dauke da cutar COVID19 sun killace kansu.

“Yanayin da ake ciki ya karyar mana da guiwa saboda karancin Likitoci da muke fama da su a jihar nan, gaba dayanmu bamu wuce mu 300 ba duk da wanda suke karkashin gwamnatin tarayya, da kuma wanda suke aiki a asibitoci masu zaman kansu”.

“Shi yasa a matsayinmu na kungiya muka mika kokenmu ga gwamna Bello Matawalle, domin a kawo mana agaji wajen karo mutanen da suka karanci harkar lafiya tare da dabilan kiwon lafiya a jihar nan domin samun damar kawo karshen wannan annoba ta Corona Virus a jihar nan”.

Daga: Abubakar Muhammad Usman

Previous Post

Afrika Na Kokari Wajen Yaki Da Cutar Korona, Inji Majalisar Dinkin Duniya

Next Post

Muna Goyon Bayan Hana Sallar Idi A Kaduna –Wasu Malaman Jihar

Next Post

Muna Goyon Bayan Hana Sallar Idi A Kaduna –Wasu Malaman Jihar

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1438 shares
    Share 575 Tweet 360
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023
Ta Zama Matuƙiyar Jirgin Sama Bawan Kwashe Shekara 10 Tana Burin Hakan

Ta Zama Matuƙiyar Jirgin Sama Bawan Kwashe Shekara 10 Tana Burin Hakan

June 2, 2023
Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

June 2, 2023
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL
Labarai

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn
Labarai

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa
Labarai

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL
  • Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn
  • Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In