ECOWAS sun gargadi Najeriya kan takurawa mutane game da Tuwita
Wata babban Kotu dake Abuja sun zargi dokar da gwamantin Najeriya ta kafa kan cewa duk wani gidan rediyo ko gidan talabijin ko wasu Yan Najeriya dake da alaka da Tuwita duk wanda aka kama zai fuskaci hukunci.
KARANTA:-Duk tsanani duk wuya sai kabilar Igbo sun nemi ‘yan cinsu
Dokar ta biyo bayan da hukumar SERAP da wasu kungiyoyin 179 masu kishin Yan kasar kan dokar da’aka sanya ta haramta Tuwita a kasar suna cewa wannan ya saba wa doka sannan wannan ya sabawa yancin Dan Adam.
Kotun ta bayar da wannan damar bayan sauraron hujjoji daga bakin lauyan SERAP Femi Fulana da kuma mai wakiltar gwamnati Maimuna Ashiru.
A halin yanzu an daga zaman har zuwa 6 ga watan Yuni shekarar 2021.