No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Fashewar wani Abu ya jikkata mutun da dama a Kaduna

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
July 3, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Fashewar wani Abu ya jikkata mutun da dama a Kaduna

Akalla Yara uku ne a yankin Badarawa, da ke karamar hukumar Kaduna ta Arewa, suka sami mummunan raunika, bayan wani Abu ya fashe.

RELATED POSTS

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

May 27, 2022
Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

May 27, 2022

Jaridar DAILY POST ta ruwaito cewa, lamarin ya afku ne da yammacin yau Asabar, lokacin da yaran su ke tsaka da wasannin su.

Sai dai haryanzu ba’asami cikakken rahotan wadanda suka sami raunukan ba, amma an ruwaito cewa, daya daga cikin wadanda lamarin ya rutsa da su, ya rasa hannayan shi biyu.

Lokacin da Jaridar DAILY POST ta tuntubi jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar Kaduna, ASP Mohammed Jalige, ya tabbatar da afkuwar lamarin.

KARANTA WANNA LABARIN: Harsashi ya kashe wata daga cikin masu zanga zanga a Legas 

Jami’in ya bayyana wa wakilin jaridar cewa, “Yanzu haka Ina asibiti da aka kai wadanda lamarin ya rutsa da su, domin kula da lafiyar su” inji shi.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

A karshe ya kuma ce, ” Rundunar yan sandan jihar ta baza jami’an ta, a inda lamarin ya afku, domin binciken meye musabbabin fashewar”

ShareTweetShare
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023
Labarai

Kotu Ta Wanke Goodluck Jonathan Zai Iya Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023

May 27, 2022
Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano
Labarai

Kudan Zuma Sunyi Sanadiyyar Mutuwar Wani Yaro Dan Shekara 13 A Jihar Kano

May 27, 2022
Next Post
ZANGA-ZANGA: Yan Sanda sun ce ba su kashe kowa a Legas ba

ZANGA-ZANGA: Yan Sanda sun ce ba su kashe kowa a Legas ba

Mutane 10 yan gida ɗaya sun mutu bayan sun ci Tuwon Dawa a Zamfara

Mutane 10 yan gida ɗaya sun mutu bayan sun ci Tuwon Dawa a Zamfara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Wasu ƙananan hukumomi a jihar Yobe na iya fuskantar ambaliyar ruwa – NEMA

September 24, 2020

Sanata Uba Sani Ya Ƙaddamar Da Katafaren Ɗakin Kwanan Dalibai A Giwa

April 5, 2021
Kakakin Jam’iyyar PDP Na Jihar Ebonyi Ya Fadi Yayin Da Ake Tuhumar Sa A Kotu

Kakakin Jam’iyyar PDP Na Jihar Ebonyi Ya Fadi Yayin Da Ake Tuhumar Sa A Kotu

January 13, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
  • Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
  • Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In