• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, September 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnati Za Ta Dawo Da ‘Toll Gate’ A Nijeriya

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
October 3, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta kammala duk wani shirye-shirye da ake bukata domin dawo da tsarin iyakar shiga cikin Gari a manyan hanyoyin da ke cikin fadin Nijeriya.

Wannan bayanin na zuwa ne bayan Ministan ayyuka da gidaje Babatunde Fashola ya tabbatar da cewa za a dawo da wannan tsari kwanan nan. A Ranar Laraba 2 ga Oktoba, Fashola ya ce sun gama wannan shirin.

Bayan kammala taron majalisar zartarwa na wannan makon, Mista Babatunde Raji Fashola ya fadawa ‘yan jarida cewa babu wani dalili na daina tare Matafiya a kan manyan titunan kasar.

Ministan kasar ya ci gaba da cewa: “Babu dokar da ta ce a cire shingen kan hanyoyin da ke Nijeriya. Mu na sa rai mu dawo da karbar kudi a kan tituna; mun kammala zanen gine-ginen.”

Fashola ya ce yanzu an kammala aiki kan irin ginin da za a yi, da kuma kayan da za a yi amfani da su da yadda aikin zai kasance. Abin da ya rage shi ne abubuwan da za a yi la’akari da su.

Ministan ayyukan ya nuna cewa su na kokarin ganin yadda za a yi watsi da batun karbar kudi a kan hanyoyin tare da ganin ba a batawa mutane lokaci a sakamakon binciken da za a rika yi.

“Mu na kuma bukatar karin fili domin a gina shinge mai layi 10. Abin da wasu ke tunani shi ne da kudin da aka tara a kan titunan za a rika gyara hanyoyin.” In ji shi.

Previous Post

Rundunar Soja Na Neman Sojojin 22 Ruwa A Jallo

Next Post

Luis Suarez Ya ‘Kwaci Kungiyarsa Ta Barcelona

Next Post

Luis Suarez Ya 'Kwaci Kungiyarsa Ta Barcelona

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2703 shares
    Share 1081 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2073 shares
    Share 829 Tweet 518
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1501 shares
    Share 600 Tweet 375
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa
Siyasa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako
  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
  • Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In