• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Tsaro

Gwamnatin Jihar Borno Ta Sake Bude Titin Bama-Banki-Kamaru Bayan Shekaru Tara

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 4, 2021
in Tsaro
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Gwamnatin Jihar Borno Ta Sake Bude Titin Bama-Banki-Kamaru Bayan Shekaru Tara
1
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

A ranar Laraba ne hukumomin jihar Borno da sojoji suka bude hanyar Bama zuwa Banki da kuma zuwa kasar Kamaru mai nisan kilomita 65, wanda aka rufe tun a shekarar 2012 daba a samu damar shige da fice, sakamakon hare-haren ‘yan tawaye a yankin, Hanyar dai ta hada kasar Kamaru da wasu sassan Afirka ta tsakiya.

Gwamna Babagana Zulum, tare da Kwamandan, ‘Operation Hadin Kai’, Manjo Janar Musa Christopher, sun sake bude hanyar a mahadar Banki dake wajen garin Bama.

Wata sanarwa da mai baiwa gwamnan shawara na musamman kan hulda da jama’a da dabaru Malam Isa Gusau ya fitar, tace jihar ta baiwa rundunar motocin aiki guda 10 domin ci gaba da sanya ido a yankin.

Sanarwar tace gwamnan ya yaba da kokarin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan nasarorin da ake samu na yaki da ta’addanci a yankin Arewa maso Gabas.Sanarwar ta kara da cewa gwamnan ya kuma gargadi jami’an kan iyakokin kasar kan karbar kudi tare da bayar da umarnin kama duk wanda ke da hannu wajen safarar kayayyaki a kan hanyar.

Tun da farko, kwamandan ya godewa gwamna Zulum bisa goyon bayan da yake baiwa sojoji a yakin da suke yi da ‘yan tada kayar baya, ya kuma ce sake bude hanyoyi da sake tsugunar da ‘yan gudun hijirar na nuni da kawo karshen ta’addancin.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa gwamnan ya kai ziyarar bazata zuwa Kwalejin Ilimi ta Umar Ibn Ibrahim (UICEST) Bama, inda ya umurci kwamishinan da a sake ginawa da sake tsugunar da jama’a (RRR), sannan ya bukaci Mustapha Gubio, daya gaggauta samar da motocin bas ga daliban.

Tags: BamaBankiGwamnatin BornoKamaru
Previous Post

Wasu Da Ake Zargin Makiyaya Ne Sun Kashe Mutane Bakwai A Yankin Jihar Adamawa

Next Post

Sunayen Wadanda Su kayi Nasaran Samun Aikin Hukumar Kwastom

Next Post
Sunayen Wadanda Su kayi Nasaran Samun Aikin Hukumar Kwastom

Sunayen Wadanda Su kayi Nasaran Samun Aikin Hukumar Kwastom

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In