Hukumar ƙwallon ƙafa ta jahar Kano ta fitar da rukunin gasar Unity Cup a yammacin jiya Talata domin fara sabuwar kakar wasa mai zuwa ta 2020 zuwa 2021.
Hukumar ta fitar da rukuni guda biyu wato rukunin A dana B.
Ga yadda aka fitar da rukunan gasar kamar haka:
A rukunin A akwai ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na:
Greater Tommorow
FC Phonex
FC All stars kurna
FC Asosa kurna
FC High Landers
FC Tahir babes
FC Sky limit
FC Tawayya
FC Samba kurna
Kwakwasiyya
FC Wudil United
FC Dabo babes
FC Kedco
FC Admiral
FC Gama emirate
FC Ramcy
FC Kano Rovers
FC Cp boys
FC Ganduje babes
FC S B S FC
Dorayi stars
FC Good hope
Cosmos FC.
Haka zalika a rukunin B akwai ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa kamar:
Super stars sheka
FC Royal form
FC Zango accademy
FC Mumbayya
FC Kano travellers
FC Leader United
Ja’e accademy
FC Arewa
M.y Jamil
FC Kano United
Starlight FC
Zoo United
Soccer stickers
Yosfon FC
famous speeders FC
Junior pillars
FC Super boys
Rimin kebe
Cleaver warriors
FC kawo warriors
Sky accademy
Kano eleven,
Unguwa uku United.