• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Karshen Zaman Majalisar Zartarwa, Ganduje Ya Yabawa Kwamishinonin Sa

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 23, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

kuci gaba da kokari har 29 ga Watan mayu.

Daga Abba Anwar.

A zaman ta na karshe majalisar zartarwa ta kano karkashin jagoran cin Gwaman kano dakta Abdullahi Umar ganduje na zangon mulkin sa na farko yazo karshe.

Inda ya yabawa kwamishinonin kan aiki tukuru da kuma yin komai a bude a duk ma’aikatun su a tsawon shekaru Hudu da suka ga bata.

Yayi wananna bayani ne yau laraba yayin da yake Jan ragamar zaman majalisar na karshe a zangon mulkin farko.

“Na gode muku da yadda kuka tafiyar da ma’aikatun Kuma kun zama shugaban ni abun koyi”, inji gwamna ganduje.

Ganduje ya kara gode musu inda yace yadda basu shiga duk wani abin da bai dace ba a zaman Ku a ma’aikatun Ku. Ba Wanda aka taba kamawa da rashawa cikin Ku wanann abun yabawa ne

Ya lissafo abubuwa Wanda har zuwa 29 ga mayun nan na 2019 Inda ya bayyana yau ce ranar karshe ta zaman majalisa amma bawai karshen zangon Ku a ofis ba Ku ci gaba har zuwa 29 ga 2019.

Da yake magana kan mataimakin sa Dakta Nasiru Yusuf Gawuna inda yace yazo ana tsaka da mulki amma ya bada gudunmuwa sosai kan cigaban jaha.

Bayan nan ya juya bangaren sakataren Gwamnatin jaha Alhaji Usman Alhaji inda yace shine mai kula da komai na wannan Gwamnatin.

Da yake magana kan shugaban ma’aiktan jaha Muhammad Awwala na’iya ya ce yayi kwazo matuka tsakanin shi da ma’aiktan jaha tsohon shekaru hudu .yace ya kara dangantaka da gwamnati da ma’aikata.

Na Dade cikin gwamnati shekaru da yawa amma ban taba ganin wacce tayi kwazo da jajircewa a shekaru Hudu da hadin kan ma’aiktan jaha kuma akayi zaman lafiya kamar wannan Ba, inji shi.

Kan Nada sakatere na din din din gwamnan yace munbi matakai da kuma nazari kan kasuwanci kan ya dawo dai dai.

Da yake fayyacewa kan dai nadin sakaterorin yace Gwamnatin tana la’akari da wadanda suka kware kafin a basu dama shiga cikin wanann gwamnati.

Gwamna ya tabbatar wa wadanda suka cike Neman Mukamai bayan an saki sunayen su za a Musu gwaji sannan a basu matsayi.kuma zasu dau tsawon wata Shida kafin tabbatar da su a karshe.

“Sannan dole akwai alamu duk mutanen sai an duba basu da alaka da rashawa kafin basu.

Ganduje ya gode wa duk kwamishinonin yayi zaben gwamna da yagabata,yace ina alfahri da Ku duka kuma muna tare har yanzu ina fatan zaku sauke nauyin aka baku a next level in an baku.

Alhaji Usman sakataren gwamnati yayi magana a madadin su duka inda suka godewa Gwamna da damar da ya basu .

Anwar shine shugaban yada labarai na gidan gwamanti.

Previous Post

‘Yan Majalisar Wakilin Amurka Sun Halarci Buda Baki A Karon Farko

Next Post

NCC Ta Yi Nasarar Cafke Mutane 200 Masu Rijistar Layin Waya Ba Bisa Ka’ida Ba

Next Post

NCC Ta Yi Nasarar Cafke Mutane 200 Masu Rijistar Layin Waya Ba Bisa Ka'ida Ba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

October 4, 2023
Osun 2022: Jam’iyyar NNPP Ba Ta  Kawance Da Kowace Jam’iyya – Odeyemi

Dan Takarar Gwamna da Jam’iyyar NNPP za su Daukaka Kara Kan Hukuncin Kotun Zabe

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar
Labarai

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft
Labarai

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu
Labarai

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa
  • Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya
  • Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In