No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Ku kiyayi yan damfara dake cewa suna katin zabe yanzu – INEC

Wannan na zuwa ne bayan da aka dakatar da yin rijistar ga yan ƙasa.

Ibrahim Hassan Hausawa by Ibrahim Hassan Hausawa
August 2, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Ku kiyayi yan damfara dake cewa suna katin zabe yanzu – INEC

RELATED POSTS

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022

Hukumar zabe mai zaman kanta ta bukaci ‘yan Najeriya da su guji wasu bata gari da kanyi amfani da bukatar da mutane ke da ita, wajen zambar su.

Hukumar INEC din ta ce akwai yanzu haka wasu masu zamba dake fakewa da guzma wajen Harbin Karsana, ta hanyar cewa zasu yiwa mutane katin zabe duk kuwa da cewa an kammala yin rijistar yanzu haka.

A wata sanarwa da kwamishinanta na kasa kuma shugaban kwamitin yada labarai da wayar da kan masu kada kuri’a, Festus Okoye ya fitar a ranar Litinin, ya ce masu yin rijistar zaben da sunan su, basu da amincewar INEC.

DUBA WANNAN KARIN LABARIN: Sanatoci da dama sun goyi bayan tsige Buhari 

A cewar hukumar, ikirarin cewa gwamnatin tarayya ta amince da yin rijistar katin zabe ta hanyar yanar gizo don kaucewa cunkoson jama’a a cibiyoyin NIMC karya ne.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Bayan sa’o’i 24 da dakatar da rajistar masu kada kuri’a, aka fara jawo hankalin hukumar zabe mai zaman kanta a wani shafin yanar gizo da ke kira ga ‘yan Najeriya da su yi rajistar katin zabe (PVC) da ke ikirarin cewa gwamnatin tarayya ta amince da shi.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“An shawarci jama’a da su guji fadawa hannun ‘yan damfara ta yanar gizo kuma su guji irin wadannan shafuka na bogi.

“Hukumar ta kammala ci gaba da gudanar da rijistar masu kada kuri’a a fadin kasar baki daya, kuma ba ta bukatar bude wani karin shafi ko tashoshi domin yin rajistar masu zabe.”

Tags: inec
ShareTweetShare
Ibrahim Hassan Hausawa

Ibrahim Hassan Hausawa

Related Posts

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
Labarai

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari
Labarai

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar
Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine
Kasashen Ketare

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu
Labarai

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal
Labarai

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022
Next Post
Kaduna: Mutane Sun Firgice, Yayin Da Suke Tsammanin Jirnin Saman Yan bindiga Ne Zai Farmake Su

Kaduna: Mutane Sun Firgice, Yayin Da Suke Tsammanin Jirnin Saman Yan bindiga Ne Zai Farmake Su

An yi amfani da hoton nan ne domin musalta lamarin

Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Edo Ta Rushe Masallaci Da Kasuwar Yan Arewa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
DA Dumi-duminsa: Masu Garkuwa da Mutane Sun Kashe Kansu  Akan Raba Kuɗin Fansa A Jihar Taraba

DA Dumi-duminsa: Masu Garkuwa da Mutane Sun Kashe Kansu Akan Raba Kuɗin Fansa A Jihar Taraba

October 29, 2021
Mulkin Dimokuradiyya: Ba’a Cimma Matsaya ba Tsakanin ECOWAS da Gwamnatin Sojin Mali

Mulkin Dimokuradiyya: Ba’a Cimma Matsaya ba Tsakanin ECOWAS da Gwamnatin Sojin Mali

March 21, 2022
Rundunar Ƴan Sandan Katsina Ta Kamo Wasu Mutane Biyu Masu Laifi Daban-daban

Rundunar Ƴan Sandan Katsina Ta Kamo Wasu Mutane Biyu Masu Laifi Daban-daban

December 31, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    920 shares
    Share 368 Tweet 230
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    693 shares
    Share 277 Tweet 173
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
  • Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari
  • Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In