
Kungiyar kwallon kafa ta duniya taci tarar kasar Mexico kan ihu da sukai kan kiyayya.
Jaridar PUNCH ta ruwaito Kungiyar kwallon kafa ta Mexico zasu buga wanni biyu a gida ba tare da Yan kallo ba, hukuncin da kungiyar kwallon kafa ta duniya ta yanke.
Kungiyar kwallon kafa ta duniya tace” Youde Shugaban kungiyar yake fada munji irin ihun da magoya bayan kwallon kungiyar Mexico keyi lokacin da ake wasan samun gurbin gasar cin kofin CONCACAF.
KARANTA:- Dan wasan kwallon najeriya Abdullahi Shehu ya auri wata yar shirin fim.
Wasan an bugashi ne a filin Akron an Jalisco dake Guadalajara dake kudanci Mexico.
Hukuncin ya hada da cin tarar kungiyar kwallon kudin America 65,000.
Yace ” yazama wajibj magoya bayan kungiyar Mexico dasu daina irin wannan ihun.
Yace wannan bashi karo na farko da kungiyar kwallon kafa ta duniya ke cin kungiyar kwallon kafa ta Mexico tara ba. To wannan ya zamo na karshe.