• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Maganin Gargajiya: Mutun 10 yan gida daya sun mutu

Lamarin ya afku ne, a dai dai lokacin da wasu masu bada Maganin Gargajiya, su ka ziyarci gidan inda suka ce, su tabbatar dukkannin iyalan gidan sun sha maganin.

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
June 23, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
22 0
1
Maganin Gargajiya: Mutun 10 yan gida daya sun mutu
31
SHARES
280
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

• lamarin ya afaru ne a jihar kwara.

• Wata uwa ce ta Sha Maganin Gargajiyaa tare da iyalanta suka mutu har lahira.

• Kwamishinan yan sandan jihar ya tabbatar da afkuwar lamarin inda kuma ya ja hankalin al’umar jihar, da su kaucewa afkuwar hakan a gaba.

Mutun 10 da suka fito daga ahali daya na kabilar Fulani sun mutu a jihar Kwara, biyo bayan sun sha wani maganin gargajiya da a kace maganin ciwon kafa ne.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar Kwara, SP Ajayi Okasanmi, ya tabbatar da faruwar lamarin ta cikin wata sanarwa da ya fitar a yau laraba a garin Ilorin babban birnin jihar.

A cewar sa, a ranar Talata 22 ga watan nan ne da misalin karfe bakwai na safe, wani Ba-fulatani mai suna Ibrahim Bonnie, ya kawo rahotan faruwan lamarin zuwa ga ofishin yan sanda da ke yankin Gwanara.

A cewar sa, “Wani mai suna Okosi Musa da Worugura Junlin ne su ka zo wurin Mahaifiyar shi, mai suna Pennia Bonnie, da su ke zaune tare da ita a sansanin guda , kuma take fama da ciwon kafa, su ka bata wani maganin gargajiya da suka ce, shine maganin cutar dake damun ta, inji shi.

KARANTA WANNAN LABARIN: Kuduri mai mahimmanci da Sanata Uba Sani ya gabatar a Majalissar dattijai

Inda wadanda a ke zargin su ka cewa matar, da ta tabbatar dukkannin iyalanta sun sha maganin gargajiya, domin tabbatar da kauce wa yaduwar cutar ga sauran iyalan na ta, inji shi

“Sai dai jim kadan bayan sun sha maganin ne suka fara mutuwa daya bayan daya, inda a nan ne mutun koma suka mutu harda mahaifiyar ta shi” a cewar sa

Inda ya Kara da cewa kwamishinan yan sandan jihar, ya shawar ci al’umar da su dunga ziyartan kwararru a fannin kiwon lafiya, domin kauce wa afkuwar hakan a gaba.

A karshe ya ce, Dazaran an kammala gudanar da bincike za a gurfanar da wadan da ake zargi a gaban kotu” inji shi

Previous Post

Kuduri Mai mahimmanci da Sanata Uba Sani ya gabatar

Next Post

Shugaban rundunar yan sanda, ya gana da Ganduje a fadar gwamnatin jihar

Next Post
Shugaban rundunar yan sanda, ya gana da Ganduje a fadar gwamnatin jihar

Shugaban rundunar yan sanda, ya gana da Ganduje a fadar gwamnatin jihar

Comments 1

  1. Pingback: Shugaban rundunar yan sanda, ya gana da Ganduje a fadar gwamnatin jihar - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In