• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Majalisar Dokokin Imo Ta Tsige Mataimakin Shugaban Majalisar,Inda Ta Dage Dakatarwar Da Tayiwa ‘Yan Majalisar 6

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 3, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Majalisar Dokokin Imo Ta Tsige Mataimakin Shugaban Majalisar,Inda Ta Dage Dakatarwar Da Tayiwa ‘Yan Majalisar 6
1
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

An tsige mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Imo, Amara Iwuanyanwu.

An tsige shi ne yayin zaman majalisar a ranar Talata.Kafin tsige shi, Ekene Nnodim, mai wakiltar mazabar jihar Orlu, ya gabatar da kudiri mai dauke da sa hannun ‘yan majalisa 18 daga cikin 27.

Kakakin majalisar, Paul Emezim, wanda ya jagoranci zaman majalisar, daga bisani ya amince da tsige Iwuanyanwu.

Majalisar ta kuma kirayi ‘yan majalisar dokokin jihar guda shida da aka dakatar.Hakan dai ya zo ne watanni hudu bayan Emezim ya dakatar da ‘yan majalisar bisa zargin rashin da’ar majalisa.

Sai dai Dakatarwar ‘yan majalissun ta janyo suka daga al’ummar jihar.Amma a ranar 6 ga watan Oktoba wata kotu a Owerri ta soke karar dake kalubalantar dakatar da ‘yan majalisar guda shida.

Lauyan ‘yan majalisar da aka samu rikici, Kingdom Okere, yace an kai karar ne bayan abokan huldar sa da shugabannin majalisar sun cimma matsaya.

A ranar Talata ne shugaban majalisar ya sanar da cewa ‘yan majalisar da aka dakatar sun tuba a saboda haka an dage haramcin watanni hudu da aka kakaba musu.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa ‘Yan majalisar dai sun hada da Kennedy Ibe, Onyemaechi Njoku, Uche Ogbuagu, Anyadike Nwosu, Philip Ejiogu da Dominic Ezerioha.

Tags: ImoMajalissa Dokokinta tsige
Previous Post

PDP tayi Allah wadai da harin ƴan bindiga a Jami’ar Abuja

Next Post

An shiga firgici yayin da ‘yan kungiyar asiri suka kai wa mahaya Okada hari da adduna a Ogun

Next Post
An shiga firgici yayin da ‘yan kungiyar asiri suka kai wa mahaya Okada hari da adduna a Ogun

An shiga firgici yayin da 'yan kungiyar asiri suka kai wa mahaya Okada hari da adduna a Ogun

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In