• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 20, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Masu Kai Hare Hare, Ku Tuba Ko Ku Bar Jiharmu Kafin Mu Saka Kafar Wando Daya – Sabon Gwamnan Matawalle

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 29, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

-Zai Kafa Dokar ta baci kan ilimi, ya bukaci sarakuna su tsuke bakinsu kan siyasa.

Dazu da rana sabon Gwamnan ya fadi haka a yayin bikin rantsar da shi a garin Gusau.

Matawallen na Maradun, wanda ya nunawa masu kai hare hare da Garkuwa da mutane a jihar yatsa. Yana mai. Shawartarsu da su tuba, ko kuma su yi hanzarin barin jihar.

Daga nan ya ja kunnen ‘yan-sa-kai masu rafke wadanda aka kama da zargin kai hari ko satar jama’a, ba tare da gurfanar da su a kotu ba su daina, don gwamnatinsa ba za ta lamunci haka ba.

Matawalle ya kuma ce zai kafa dokar ta baci kan ilimi, ta yadda dukkanin ‘ya’yan jihar ya zama wajibi su je makaranta.

Gwamna Matawallen Maradun, ya gargadi sarakuna da su kiyayi kan su da shiga harkokin siyasa.

Previous Post

Sabon Gwamnan Jihar Zamfara, Ya Mayar Da Matasa 1400, Da Tsohon Gwamna Yari, Ya Kora Aiki A Baya

Next Post

Ganduje, Ya Yi Alkawarin Mayar Da Karatun Firamare Kyauta Da Daukar Nauyin Karatun Masu Bukata Ta Musamman

Next Post

Ganduje, Ya Yi Alkawarin Mayar Da Karatun Firamare Kyauta Da Daukar Nauyin Karatun Masu Bukata Ta Musamman

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2455 shares
    Share 982 Tweet 614
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    1995 shares
    Share 798 Tweet 499
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1693 shares
    Share 677 Tweet 423
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1365 shares
    Share 546 Tweet 341
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1592 shares
    Share 637 Tweet 398
Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe
Labarai

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu
Labarai

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa
Labarai

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe
  • An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu
  • DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In