• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Matasan Jam’iyyar APC sun roƙi Atiku da Kwankwaso su dawo Jam’iyyar kafin zaɓen 2023

abubakar by abubakar
August 14, 2020
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
2
SHARES
21
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Matasan jam’iyyar APC sun roƙi tsohon mataimakin Shugaban ƙasa kuma tsohon ɗan takarar shugabancin ƙasar nan Alhaji Atiku Abubakar da tsohon shugaban  majalisar dattawa Bukola Saraki da su sake dawowa jam’iyyar.

Gamayyar ƙungiyar matasan ta buƙaci Atiku da Saraki  da kuma tsohon gwamann Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Gwamna Aminu Tambuwal na Sakkwato da Sanata Dino Melaye da sauran ƙusoshinta da suka sauya sheka da su dawo kafin zaɓen 2023.

“Muna maraba da dukkan tsoffin ‘yan jam’iyya da suka sauya sheƙa su duba yiwuwar dawowarsu, domin APC ta gaskiya za ta sake bayyana a babban taron da ke tafe, domin ci gaba da kyawawan ayyukan da ta faro a Najeriya”, inji su.

Shugaban ƙungiyar matasan Iliyasu Ibrahim Makinta ya yi kiran ne a Kaduna a lokacin wani taron manema labarai da suka gudanar a ranar Alhamis.

Makinta ya yaba da yadda shugaban riƙon APC, Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe da ‘yan kwamitinsa ke ƙoƙarin ɗinke ɓarakar da ke cikin jama’iyyar.

http://dimokuradiyya.com.ng/tinubu-ya-nemi-atiku-ya-dawo-apc/

Ya ce yadda Buni ya shawo kan tsohon Shugaban Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya dawo jam’iyyar bayan ya bar ta abun sha’awa ne.

“Muna roƙon gwamnoni da dukkannin ‘yan jam’iyya da su tsagaita rikicin domin an ga shaida cewa kwamitin Buni na ƙoƙarin damawa da kowa.

Mutanen da ake roƙon sun fice daga APC ne bayan rikicin cikin gida da ya kunno kai a jam’iyyar gabanin zaben 2019.

A baya jam’iyyar APC ta yi musu irin wannan kira, bayan dawowar Dogara da da Sanata Barnabas Gemade daga Jihar Benuwe.

Sai dai Saraki da Atiku sun yi watsi da tayin, ta bakin masu magana da yawunsu, wanda suka ce komawa APC kasada ce, domin jam’iyyar na gab da rushewa.

Tags: APCAtikuKwankwasoMelayePDPSakariSiyasa
Previous Post

Korona: Ƙasar Koriya ta tallafawa Najeriya da takunkumin hanci domin yaƙar annobar Korona

Next Post

Ana ƙoƙarin shirya maƙarƙashiya domin dawo da Oshiomole a matsayin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa

Next Post

Ana ƙoƙarin shirya maƙarƙashiya domin dawo da Oshiomole a matsayin shugaban jam'iyyar APC na ƙasa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In