• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Uncategorized

Mu Muka Ce A Dakatar Da Sarki Sanusi, Don Cigaba Da Bincike A Masarautarsa- Hukumar Yaki Da Rashawa Ta Jihar Kano

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 11, 2019
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
9
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wakilinmu Uzairu Sulaiman

Biyo bayan takaddamar dake faruwa a jahar Kano sakamakon takardar tuhuma da Gammatin jahar ta aikewa sarki Sanusi na biyu bisa zargin badakala da baitulmalin Masarautar Kano, Ya sanya hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jahar Kano fitar da matsaya kan batun.

Takardar da aka rabawa manema Labarai dauke da sa hannun Shugaban hukumar Muhuyi Magaji Rimin Gado ta bayyana cewa batun binciken cin hanci a baitulmalin Masarautar Kano ba ya fara ne a lokacin sake hawan wannan gwamnati ta Gwamna Abdullahi Ganduje bane.

“Hukumar ta karbi korafi daga abokan Masarautar Kano a ranar 28 ga watan Maris, 2017 kan zargin sarkin Kano Sanusi na biyu da badakala da kudin Masarautar Ta Kano. Korafin yayi nuni da zargin kashe kudaden Masarautar ba ta sahihiyar hanya ba” a cewar takardar.

Takardar ta Kara da cewa karbar korafin ke da wuya kasancewarta mai cin gashin kanta, ta fara gudanar da bincike karkashin tanadin dokar hukumar ta jahar Kano, doka ta 8, da 9, da ta 15 ta shekarar 2008 da aka yiwa kwaskwarima.

Takardar ta Kara da cewa tazo gabar da doka ta bata damar aikewa gwamnati lamarin dake faruwa ne don hukumar ta samu damar cigaba da bincike ba tare da samun wani tsaiko ba.

Sai ta kara da cewa sanya bakin mahukunta cikin lamarin shi zai bawa hukumar sakin mara don cigaba da binciken karar dake gabanta kan masuratar ta Kano, sakamakon cikas da binciken ke cin karo dashi a Masarautar.

Takardar daga nan sai tayi Kira ga jama”a kan su sani cewa an fara gudanar da binciken ne a Masarautar tun a shekara ta 2017 ba 2019 ba.

Sanarwar ta kara da cewa, hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jahar Kano bata karkashin wani ko wasu mahukunta da zasuyi karan tsaye ko son zuciya ga tsare tsaren hukumar.

Sai tace “rahotonmu na farko shine Kawai yana bukatar gwamnati ta dauki matakan tsarin gudanar da mulki Wanda zai bawa hukumar damar cigaba da bincikenta ba tare da katsalandan ba. Don haka binciken mu nakan gudana a halin da ake ciki “.

Daga bisani takaradar tayi fatan za a sakarwa lamarin yaki da cin hanci da rashawa mara a Najeriya domin tsarin ya cimma nasara.

Previous Post

Zo Mu Tattauna

Next Post

Duk Wanda Aka Kama Ya Kure Kara Yana Sauraren Wa’azi Zai Dandana Kudar Sa –El-Rufa’i

Next Post

Duk Wanda Aka Kama Ya Kure Kara Yana Sauraren Wa'azi Zai Dandana Kudar Sa –El-Rufa’i

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso
Labarai

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio
Labarai

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje
  • Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati
  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In