Daga Usman Salisu Gurbin Mikiya
Ministan Sadarwa, Sheikh Ali Pantami, ya amsa tambaya a wajen tafsirin Ramadana kan zargin da ake masa yana da hannu a ta’addanci, inda yace yarinta ce ta debe Shi har yayi su.
Ya kara dacewa, maganganun da mutane ke ɗakkowa yayi su ne tun yana matashi kuma yanzun ya canza daga haka.
A cewar sa wancan lokacin ma yarinta ce ta ɗibeshi.